SSK Movement
A rike Allah, A rike zumunci!
30/01/2023
Alummar Nigeria mu zabi Alh. Ahmad Bola Tinubu tare da mai taimaka ma sa Sen. Kashim Shettima.
30/01/2023
Alummar Jigawa mu zabi Mallam Umar Namadi (Danmodi) tare da mai taimaka masa Alhaji Aminu Usman (Roller).
25/01/2023
Sakon ban gajiya ga Maigirma gwamnan Jihar Jigawa Alh. Muhammad Badaru Abubakar da Dan takarar gwamnan a kakar zabe mai zuwa 2023 Mallam Umar Namadi da sauran manyan mutane da s**a halarci taron jam'iyar APC na karamar hukumar Gwaram. Fatan Allah ya ba mu nasara. Ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jigawa