Fatima's Collection
Special Tuwon madara
15/04/2023
YADDA AKE TUWON MADARA
Za ki zuba sugar a tukunya dai dai yadda k**e so ba kuma yadda zai yi zaki da yawa ba ya kasa ciwuwa, sai ki zuba Dan ruwa kadan a cikin sugar ya dawo syrup, idan sugar ta fara tafasa kar ki bari tai ja sai ki zuba garin madararki a ciki ki juya sai ki juye shi a faranti, I Dan ya Dan sha iska sai ki yanyanka shi, yadda k**e so
kitchen is number one woman's priority.
08/06/2022
15/05/2022
10pcs inside♿♿
At the rate of #500 only, Affordable price💃💃💃
28/02/2022
Available!!!
Want your business to be the top-listed Shop in Jalingo?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Barde Way Jalingo
Jalingo
SPECIALTUWONMADARA