Adamu Danpullo tv

Adamu Danpullo tv

Share

pls watch and share

17/02/2025

Allah yakara kusamsi

17/02/2025

Allah nagodemaka da Nieman da kamin

17/02/2025

Allah yasa mudashe

17/02/2025

Allah ya Qara lfy shehu

17/02/2025

Allah muntuba

16/02/2025

INNALILLAHI'WA'INNA'ILAIHI'RAJI'UN 😢😭😭😭😢

Allah mun tuba

Aure sati Biyu

Mata ta rasu Tuesday, Baban Miji ya rasu jiya Friday,

Mijin ya rasu Yau Allah ya gafarta masu🥺🙏

16/02/2025

Good morning my friends and family

14/02/2025

Daga cikin ma'aunan gane zuciyarka tana lafiya ko tana gangarar halaka; Ka duba abinda ka fi saurara, da jin daɗinsa tsakanin Alƙur'ani Mai Girma da Waƙoƙi. (ko da na Addini ne)

14/02/2025

Yanzu Muka Hau Napep Da wata Tsohuwar Budurwata, Cikinmu Ba Wanda Ya Kula Wani, Wajen Sauka Kawai S**a Fara Hayaniya Da Mai Napep Akan ₦50,
Ina Sauka Na Miƙa 1k Nacewa Mai Napep Ɗin Ka Bata Canjin Ta Ɗinke Jakar Ta. 😄🤣

" Harda Wani Cewa Nagode, Bata San A Jakarta Kuɗin ya zuɓe ba Na Ɗauka Na Biya Mana Ba, After 30 Minutes Sai Naga Kiranta Da Private Number Ina Ɗagawa Tafara Ashar, Kawai Sai Nace Mata Kiyi Haƙuri Asara Na Rage Acikin Ɗawainiyarda Na Muki. 💔🤣

Kunga Laifina.🤣😂😅😄

Photos from Adamu Danpullo tv's post 13/02/2025

Gwamnatin saudiya ta gayyaci maulana sheikh kuma Alhamdulillah ya amsa Allah yadawo mana da shehi lfy

KHUDDAMUD DAHIRIYYA NIGERIA

Want your business to be the top-listed Shop in Jalingo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Nasarawo Ruby
Jalingo