Islam 24 data

Islam 24 data

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Islam 24 data, Advertising agency, 12, Jalingo.

islam24data is a Value Added Services (VAS) organization that offers instant recharge of Airtime, Data Bundle, Cable TV Subscription (DStv, GOtv & Startimes), Electricity Bill Payment, Recharge Card Printing and so much more to our customers.

06/06/2026

Gaskiyar lamari irin ta’ da cin zarafin jama’a da ‘yan ta’addar daji suke yi a bayyane a kasar nan, ko yahvdawan I$raila ba su cika yin irin hakan a Falasdinu ba.

Sakon Tsohon Hadimin Buhari
Bashir Ahmad isahfresh t v

05/06/2026

Masha allah kutayani farin cekin nayi aure kukallemu nida mujina munarinceki kuyimana adu arzaman lafiya🤲🤲🤲🤲🤲

05/06/2026

Allahu akabar duniya manzan allah yayigaskiya s a w

05/06/2026

Mukasance ma auratan sabida wanidalili dalilin kuwashine inamatuqar Santa ayanzu kuma zamada itanajidadinsa sosai tanayimin biyayya sosai allah yasa duka Wanda zaiyi aure allah yabashi tagari Mai albarka 🤲🤲🤲❤️❤️❤️❤️

Photos from Islam 24 data's post 05/06/2026

Ni dayan uwana munafarin ceki sosai da kasancewa dare arayu dukkan maisona tu yaso yanuwana 🤲🤲🤲🤲🤲

05/06/2026

Allahu akabar duniya Yayinda wani dattijo yakewa Dansa nasiha bayan yazama soja,😭😥😥

Yace masa Dana yanzu kanada yancin yin komai bame hanaka, amma ina rokon ka kada ka canja akan hanyar Dana dauraka,
Kuma kasani Idan ka shuka alheri ita zaka girba

Kuma yanzu kaine uwa kaine uba, iya abinda zan iya maka kenan yanzu nasihan,

A karshen yayi masa addu a na fatan alheri da shawarwari akan zaman Duniya,

Allah ya tsare mana sojojinmu baki daya, allah yabamu daman temakon iyayenmu 🙏☝️☝️

05/06/2026

Sheikh Muhammad Nuru Khalid ya hadu da Jarabawan rashin lafiya a birnin Makkah

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba shi cikakkiyar lafiya, Ya gaggauta warkar da shi, Ya ƙarfafa masa jiki da imani, Ya kuma dawo da shi gida lafiya.

Allah Ya ba shi lafiya, Ya sa kaffara ce ga kurakuransa. Amin.isah Alhassan

05/06/2026

Alhamdulillah.., cikin. ikon .Allah,. wannan tsohon Baban da ke sayar da ruwa a kasuwar Jimeta Modern Market, idan kun tuna mun yi posting ɗinsa tare da kira ga jama'a da su taimaka masa saboda bai kamata a bar shi cikin wannan hali ba.
Masha Allah, ya samu jarin naira dubu ɗari (₦150,000) daga hannun wasu masu taimako da s**a tallafa masa. Isahfresh
Gaskiya babu abin da za mu ce face: Allah Ya saka musu da aljannar Firdausi, Ya ƙara musu arziki da albarka. Allah Ya bunƙasa wa kowa sana'arsa da aikinsa, Ya wadatar da mu da halal. Amin. 🤲❤️🙏 Allahu akabar duniya allah yabiyasu dagidan aljanna

05/06/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN

Allah ya yayiwa Malamin addinin musulunci Malam Abubakar Pharmacy Gombe rasuwa, bayan fama da rashin lafiya isahfresh t v

05/06/2026

Allahu akabar duniya allah yayimata rahama alfarmar fiyayyan halitta annabi Muhammad rasulli saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Jalingo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


12
Jalingo
600102