Taskar Arewa
Tells stories of Animals, Plants and Places in Pictures, Videos and Words...
07/08/2025
Gubi Dam Bauchi
29/07/2025
A good picture is worth a thousand words.
26/07/2024
Zamuyi musayan ra'ayi ne akan labarin fada da ka taba yi a lokacin kana yaranta amma yanzu da ka manyanta duk lokacin da ka tuna sai ta baka muhimmiyar dariyaπππ
Kamar ko wace juma'a shirin na tafe kai tsaye daga karfe 7:15 zuwa 7:45 na dare
22/07/2024
Wasu Angasawa ne s**a tafi yawon farauta bayan sun sha dan karen wahala sai s**a dawo gida da su da karnukan su amma abin mamaki ba'a iske su da ko fara ba da aka tambaye su me ya faru da naman da s**a kamo sai s**a fashe da dariya, da aka tambaye su ma'anar dariyan sai dayansu yace "mu tara ne fa, amma dakyar Basayi daya ya kore mu". Wai yana nufin dakyar Basayi daya ya duke su ya karbe abinda s**a kamo daga dajiπ π π
22/07/2024
07/05/2024
An tashi lafiya?
04/05/2024
πΊπΊπΊ
02/05/2024
πππ
02/05/2024
An tashi lafiya?
Which of them hurt the most?
A. Empty stomach
B. Empty wallet
C. A broken heart
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Ibadan