Bisma Healthcare

Bisma Healthcare

Share

Teaching :cupping and hurmone therapy, ruqya healing for spiritual illness.

14/05/2025
Photos 08/05/2025
14/08/2024

DA GASKE NE ALJANU SUNSAN NGAIBI KASHI NA BIYU.

Hakika Sahabbai Sun Tambayi Manzon Allah Akan haka, Hadisin nana Aisha Allah Ya kara Yadda a gareta Tace An Tambayi Manzon Allah game da boka ko mai Duba Sai yace : Su ba kome ba,

Sai Sahabbai S**a ce ya Rasulullah Lallai bokayen wataran suna fadan abu sai ya zama gaskiya,

Sai Manzon Allah yace In banda wanshan kalmar gaskiya tilo da Aljanin ke samun ji asama gun mala'iku sai ya haddace ya fadawa waliyinsa akunne Sai su hada da karya 99 ya zama dari sai su fadawa boka shikuma ya gayawa mutumin.

Fadan Manzon Allah cewa su ba kome ba yana nuni Akan duk da samun kamar gaskiya daya daga satan ji Amma basu san ngaibi ba, ga dalilai uku Akan haka

1 Sanin ilmin boye( ngaibi) Sai Allah shi kadai yasani, kuma baya Bayyana shi sai ga wanda ya yarda daga annabawa, Amma Yan sihiri da subbu da bokayen, matsafa, Yan Duba, basu daga cikin wadanda allah ya yarda dasu b***e ya sanar dasu ngaibu ko ya karfafa su dashi.

2 Wannan kalmar gaskiya tilo da aljanu sukaji ba ngaibu bane ga Aljanin da Mala'ikan da ya furtan haka ma ga wurin wato gajimare inda aljani yafake don ji.

3 Lallai wannan kalmar gaskiya tilo wanda aka kara mata karya tazama dari ba ngaibi bane, baya wadatar da kome ga gaskiya kuma bata kai ta mayar da wahayin qur'ani ba, bata kai ta rudadda kwakwalammu ba Akan Allah kadai ne yasan ngaibi ba

Want your practice to be the top-listed Clinic in Hong?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Unguwan Tsarki Uba Adamawa
Hong
560110