MALAM INUWA Foundation

MALAM INUWA Foundation

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MALAM INUWA Foundation, Nonprofit Organization, Bello Bayi Quarts behind Zonal water board Hadejia, Hadejia.

Providing a hygienic, friendly, and healthy environment, access to basic education, empowering the youth through capacity building, and facilitating access to life-changing opportunities

Photos from MALAM INUWA Foundation's post 12/04/2026

Alhamdulillah yau a karkashin Malam Inuwa Foundation maigirma shugaban NITDA Malam Kashif Inuwa Abdullahi bayan daukar nauyin gaiyato kwararru daga jamioin kasannan don bawa daruruwan daliban da za su kammala makarantun sikandire horo akan yadda za su zabi makarantun gaba da sakndire da kuma zaban darasin da za suyi a makarantun gaba da sakndire tare da bawa wadanda s**a nuna kwazo a wajen bitar kyautar pin na JAMB
Malam Kashif Inuwa ya sake gaiyato kwararru domin baiwa wadanda za su zana jarrabawar JAMB horo na tsawon kwana uku akan yadda za a zana jarrabawar
Allah ya saka masa da mafificin alkhyr

10/04/2026

A madadin Mai girma shugaban NITDA Malam Kashif Inuwa Abdullahi
Malam Inuwa Foundation ta mika gudunmawar computer laptops guda uku ga komatin shirya kyaututtuka na bikin yaye daliban jamiar jihar Jigawa Sule lamido university kafin hausa domin bawa daliban da s**ayi fice a bangaren ilimin computer

20/03/2026

Day 29 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia

20/03/2026

Day 27 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia

20/03/2026

Day 26 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia

20/03/2026

Day 28 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia

20/03/2026

Day 25 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia

20/03/2026

Day 24 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia

20/03/2026

Day 22 Ramadan Tafsir from Malam Inuwa Academy Mosque Bello Bayi, Hadejia

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Bello Bayi Quarts Behind Zonal Water Board Hadejia
Hadejia