Alkhamees cosmetics
Mun Samar muku da kayan kwalliya da kayan Yara a farashi Mai sauki
03/04/2023
25/03/2023
Yara yan wata uku zuwa sama
25/03/2023
Nayafi sabon yayi
16/03/2023
AMFANIN LEMON FATA DA DANYAR CITTA DON INGANTA LAFIYAR JIKI.
ku samu lemon Fata guda 3.
Danyar citta guda 3.
Sai ku yayyanka lemon kowannensa gida biyu.
sai ku fere bayan cittar.
Kusanya su duka a tukunya ku zuba ruwa litre daya.
Ku barshi ya dahu minti 20 zuwa minti 25.
Kusha Kofi daya da safe daya da daddare tsawon kwana 4.
Wannan hadi yana wanke dukkan sassan jiki,musamman Koda(kidney). Karin karfin jiki, sannan zaku ji jikin ku yayi dadi.
Ku sani banda masu shayarwa.
Kuyi following na page na mu wato:
Alkhamees cosmetics
15/03/2023
19/02/2023
Hanyoyin Dawo da Fata ta Halitta
(Natural Skin)
Na samo muku hanyoyin gyaran Fata na gargajiya .Wanda zai sa Fata kyalli,santsi,laushi da kuma kyau sosai.
Na gwada wa abokai sunyi nima nayi yayi sosai. Munyi amfani dashi na tsawon sati daya yanzu.
Kayan da ake bukata
1, Blueseal Vaseline
2, Johnson or cussion baby
Yadda ake amfani dashi
Cokali 5 na Blue seal vasiline
Cokali 4 na cussion baby ko Johnson man jarirai.
Kuyi amfani dashi a madadin man gyaran fata da kuke amfani dashi yayin kwanciya bacci.
Ku shafa a yayin da fatar ku take a bushe, kada kuyi amfani da tawul a yayin tsantsane ruwan jikin ku bayan wanka.
Ga Wanda suke da Fata mai meko kuyi amfani da Neutrogena oil a madadin cussion na jarirai.
Ku sani cewa; yara zasu iya amfani da shi.
Dan Allah kuyi sharing
09/02/2023
Agogon hannu eleven in one
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Primary Gandun Sarki
Hadejia