Jibwis Guri
shafin kunguyar Izala na KARAMAR hukumar Guri Jihar Jigawa Don yada Addinin Musulunci
21/01/2026
Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji‘ūn
Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta Ƙasa, Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau,
yana sanar da dukkan ‘yan uwa Musulmi da mambobin Kungiyar JIBWIS rasuwar:
Sheikh Habibu Yahaya Kaura
Shugaban Working Committee na Kungiyar JIBWIS ta Ƙasa, wanda Allah Maɗaukakin Sarki ya karɓi rayuwarshi bayan jinya da yayi fama da ita.
Za a gabatar da Sallar Jana’iza da misalin karfe 4:30 na yamma, a Hedikwatar Kungiyar JIBWIS,
Utako Bega Junction, Abuja.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki da Ya jiƙan marigayin, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa, kuma Ya ba iyalansa, ‘yan uwa da al’ummar Musulmi haƙuri da juriyar wannan babban rashi.
JIBWIS Nigeria.
26/12/2025
Assalamu alaikum
Barka da juma'a Albarkacin wannan Rana wane Rance zaku bawa Allah Wanda zai ninka muku zuwa ribi maras adadi
Domin cin wannan gajiyar zaku iya taimakawa marayun wannan foundation na Abdurrahman bin auf foundation Guri
Xaku iya taimakawa ta wannan asusun
ACC No:-2196890614
ACC Nm:-ABDURRAHMAN IBN AWF FOUNDATION GURI
BANK NAME :-UBA BANK
Domin Neman Karin bayani
Ameer :-Muhd Iguda
07036113693
Lokacin Sallar Idi a Karamar hakumar Guri
karfe 8:00 AM
Allah ya amsa mana ibada.
04/04/2025
A MADADIN JIBWIS GURI LGA JIGAWA STATE
TANA MAIKA SAKON TA'AZIYAR TA RASHIN
DR. IDRIS DUTSEN TANSHI
Muna rokon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa Ya lulluɓe shi da rahamarSa, Ya kuma albarkaci zuriyar da ya bari.
Muana gabatar da ta'aziyyata ga dukkan iyalansa da dukkan ɗalibansa da kuma sauran al'ummar Musulmi.
06/03/2025
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Amadadin Ƙungiyar JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, na mika saƙon ta'aziyya Bisaga rasuwar ɗaya daga cikin dattawan Malamai waɗanda s**a bada gudunmawa ga Sunnah a ƙasar nan, Marigayi Sheikh Sa'idu Hassan Jingir, wanda Allah ya yiwa rasuwa kuma aka gudanar da jana'izar sa a yau alhamis.
Tabbas munyi babban rashin da baza mu taɓa mantawa da ita ba, Muna fatar Allah ya jiƙansa, ya gafarta masa, yasa yana aljanna, ya bibiyi lamarin iyalansa, ya kuma kyautata tamu in tazo.
Muna Addu'ar Allah ya jikansa ya gafarta masa ya sanya Aljannah ta zamto makoma a gare shi, in tamu tazo Allah yasa Mucika da Imani.
Daga Sheikh Abdullahi Bala Lau
Jibwis Nigeria
Nasarori (18) da Sheikh Abdullahi Bala Lau yasamu acikin jagorancin wannan ƙungiya mai albarka ta JIBWIS
1. Hadin Kan Ƙungiyoyin Ahlussunnah na Kasashen Afrika.
2. Isar da Sakon Allah a kasashen Waje.
3. Samarda Office a babban Birnin Tarayya Abuja
4. Samarda Masauki Baki mai bene hudu a babban Birnin Tarayya Abuja
5. Samarda Studio na Sunnah TV a Bauchi
6. Bawa Kungiya Izala Dama Wa'azi a kasar Saudiyya
7. Samarda Kafar Sadarwa ta Facebook
8. Samun Hadin Kan Kungiyoyin Ahlussunnah a cikin gida Nigeria.
10. Samun Sunnah Radio
11. Samun Manara Tv
12. Kirkiro Kwamitin Da'awa
13. Kirkiro Kwamitin Neman Fatun Layya
14. Tura Dalibai Kasashen Waje Karatu
15. Kirkiro Kwamitin Marayu
16. Kirkiro Kwamitin Social Media
17. Samarda Masallacin Jamu'a a Babban Birnin Tarayya Abuja
18. Samarda Jami'a ta addinin Musulunci
Kai Baza mu Iya kawo abubuwan da Wannan Bawan Allah Yayi ba Muna Rokon Allah Ya saka mishi da Mafificin Alkhairi.
Alhassan Mai Lafia
Gaji Gaskiya
09/04/2024
SANARWAR LOKACIN SALLAR IDI
1st Shawwal, 1445/ 2024.
🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹🔹
Assalamu alaikum.
Shugaban kungiyar Jibwis Guri Shugaban Majalisar Malamai da Shugaban Majalisar Agaji. na farin cikin shaidawa al'ummar Musulmai na kamar Hukumar Guri da kewaye lokacin Tayar da Sallar idi da zarar an samu Ganin wata, ko kuma cikar watan Ramadhan Talatin kamar haka;
1- Na'ibin Babban Masallacin Juma'a na Jibwis central masjid Guri.
Limami: M salisu M Dahiru Guri
Mai Nasiha: Muhammad Muhammad
Lokaci: 8:30 na Safe Inshaa Allah.
Allah ya karba daga gare mu ya yafe mana zunuban mu.
© Jibwis Guri
30/09/1445 /09/04/2024
SANARWAR SALLAR IDI GOBE LARABA.
Insha allah za'a gabatar da sallar idi a gobe laraba a filin idi na jibwis guri Wanda yake kusa da sakateria.
Lokaci:- 8:30am
Maigabatarwa:- Malam Salisu M dahiru
Na'ibin Imam jibwis guri
Sanarwa daga office din shugaban JIBWIS SOCIAL MEDIA
Abubakar Muhammad Dankani ✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Adiyani Road Guri
Hadejia