Hadejia Ramadan Tafsir

Hadejia Ramadan Tafsir

Share

Shafin an bude shine don kawo muku Tafsiran wasu daga Manyan Malaman mu na bana1441/2020. kai Tsaye

03/03/2025

JIBWIS HADEJIA
TAFSIR 1446/2025
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ

Assalamu alaikum,

Kungiyar Izalah ta Karamar hukumar Hadejian Jihar Jigawa, karkashin Jagorancin Sheikh Mu'az Idris Mu'az na Sanarda Al'umma Bude Tafsirin Al'kurani na bana 1446/2025, Wanda Malamin da AKA turo Daga kasa Zai gabatar, kamar Haka;

๐Ÿ‘‰Rana - Litinin 3-Ramadhan,1446 - 03- Maris, 2025.

๐Ÿ‘‰Lokaci- 9:00 na Daren Kowace rana.

๐Ÿ‘‰Malami- Dr.Abdulkadir Isah Adam (Daga Yola) da Alaramma Shamsu Ahmad Funtua.

๐Ÿšซ Zamu kawo muku Tafsirin Kai tsaye a shafin Jibwis Hadejia a Facebook da Sauran Zaurukan mu na Whatsapp. Inshaa Allah.

โœ๏ธ Jibwis Hadejia
08033897966

26/07/2024
Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Hadejiaramadantafsir2020
Hadejia