HBC Hausa
Wannan shafi an bude shi ne domin yada labarai ingantattu,da sauran abubuwa da zasu amfani al'umma.
15/04/2026
AKAN TVET ATTENDANCE
Duk Wanda Ya Samu Shiga Cikin Shirin TVET Ina Tayya Shi Murna, Sannan Ya Kamata Ya Fahimci Wannan Bayanin.
1. Ana Bukatar Duk Wanda Ya Samu Shiga Cikin Shirin TVET Ya Samu 65% Attendance A Kowace Wata Sannan Za'a Biya Shi Kudin Shi Na Wannan Watan.
2. A Kowace Sati Ana Zuwa Wajen Training Din TVET Sau Biyu Ne Kacal. A Wata Daya Kuma Sau 8 Kacal.
Kunga Kenan A Kowace Wata Ana Bukatar Kaje Wajen Training Din TVET Akalla Sau 6.
3. Idan Har Bakaje Wajen Training Sau 6 Ba A Wata Daya, To Baxaka Samu Kudin Ka Na Wannan Watan Ba.
4. Sannan Wadanda S**a Cika Program Din Wata Shida, To Dole Kuje Wajen Training Akalla Na Wata Hudu Sannan Zaku Samu Certificate, Starter Packs, Grant Da Loan.
5. Masu Program Din Shekara Daya, Ana Bukatar Kuje Wajen Training Akalla Na Wata 8 Sannan Zaku Samu Certificate, Starter Packs, Grant Da Loan.
6. Biometric Attendance Akeyi Yanxu, Shiyasa Ake Bukatar Kowa Ya Zaba Training Center A Karamar Hukumar Sa Ko Kuma Training Center Mafi Kusa Dashi Koda Ace Ba'a Karamar Hukumar Sa Yake Ba.
7. Ba'a Manual Attendance Yanxu.
8. Duk Wanda Yake Da 65% Attendance Za'a Biya Shi Kudin Shi. Delay Is Not Denial.
Mu Kasance Tare Domin Samun Sahihan Labarai Akan Duk Wata Program Na Gwamnatin.
Idris Ibrahim (Squad)
15/04/2026
TVET Application Portal – No Available Training Centres
We noticed that many applicants are currently unable to proceed with their applications due to unavailability of training centres in their selected areas or because the available quota has been reached.
All affected applicants are advised to remain patient and continue checking the portal regularly, as updates and additional training centres will be added shortly.
Applicants are encouraged not to panic, as the portal is actively being updated to accommodate more participants.
"Translator's" Needed (English to Hausa) at NGO: Malaria Consortium, Location: (Nationwide) Minimum: Diploma
Link in Comment⤵️
Muna neman tsohon LinkedIn Account for Rental 8k per week
Muna neman tsohon LinkedIn Account for Rental 8k per week.
27/03/2026
LinkedIn Account rental 🔥
Linkedin account masu Shi zasu iya turo login details yanzu ta DM
N8k weekly duk account muke biya Wato kullum account naka zaake biyanka N1143
Amman dole account naka ya haura shekara 1 da Budewa
Zaka turamana email address na login linkedin account naka
Sai password na login linkedin account din
Bama Bukatar password na email naka
Sanda zamuyi login zaka turamana OTP code da linkedin zasu Tura a email
Bayan anyi login zaka sauke linkedin account din awayarka domin inkabarsa sukaga device 2 account din yake Kai Zasuyi restirection account din
Duk lahadi Ake biya
27/03/2026
LinkedIn rental 🔥
Linkedin account masu Shi zasu iya turo login details yanzu ta DM ko ta WhatsApp 08163890211
N8k weekly duk account muke biya Wato kullum account naka zaake biyanka N1143
Amman dole account naka ya haura shekara 1 da Budewa
Zaka turamana email address na login linkedin account naka
Sai password na login linkedin account din
Bama Bukatar password na email naka
Sanda zamuyi login zaka turamana OTP code da linkedin zasu Tura a email
Bayan anyi login zaka sauke linkedin account din awayarka domin inkabarsa sukaga device 2 account din yake Kai Zasuyi restirection account din
Duk lahadi Ake biya
26/03/2026
LinkedIn Rental Business
Yanda zaka samu 10k to 15k Duk sati ta hanyar bada Hayar account naka Na LinkedIn
Yaya Tsarin Yake?
Wasu company ne A Amurca suke karba hayar LinkedIn account, domin tallce - tallace hajojinsu ga abokanan huldarsu .
Me za su yi da asusun LinkedIn ɗina?
Kamfanin zai yi hayar LinkedIn account naka, su yi amfani da shi don tallace-tallacensu. Za su rika biyanka kowane mako, kuma kuɗin suna zuwa daidai ba tare da ɓata lokaci ba.
Nawa za a biya ka?
Za a biya ka gwargwadon adadin mutanen da kake da su a connection ɗinka:
Account d yake da connections ( friends or followers) 49 zuwa kasa zai Samu $6 zuwa $7 a sati , kullum zai samu $0.85 xuwa $1
Account with 50+ to 100 connections will receive $10 daily is $1.42
An Account with 100 to 499 connections will receive $12 to $15 on a week daily is $1.72 to $2.12
Yaya za a biya ka?
1. Za a biya ta hanyar USDT ko Bybit UID). Ko Kuma normal bank namu na gargajiya kamar opay da palmpay.
Ana biyan kudin bayan kowane mako.
Sharuɗɗa:
1 Dole account din ya kasance akalla yakai shekara daya sannan yana da connections
2. Kamfanin zai iya canza bayani kaɗan a asusunka (kamar bio) domin ya dace da shafin su. Amma ba za su taɓa sauya login ba. Haka zaka ci gaba da mallakar asusunka gaba ɗaya.
2. Duk lokacin da muka bukaci aturo account idan ka Turo katsaya active Sabida zamu bukaci otp
Ka’idoji:
1 Dole account naka ya kai akalla shekara daya da budewa , sannan da connections aciki wato friend's ko followers
2. Kada ka shiga asusunka lokacin da ake haya, domin kada LinkedIn ya gano hakan ya toshe account ɗin.
3. Kada ka yi yunkurin canza login details ɗinka yayin da ake haya.
Zaku iya Joining na Whatsapp group namu domin summiting na LinkedIn account naku
https://chat.whatsapp.com/GoBpUnKaiHN2aRXTS5jRkP?mode=gi_t
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Hadejia