Soopyy kaugama
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Soopyy kaugama, College & University, Abasha QTS kaugma jigawa, Hadejia.
Rabi'ul auwal
Isssss
Comiiiiiiiiiiing
07/06/2023
Sautul Islam Lisanul Faidah
💞💞💚❣️💞❣️💞❣️❣️💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Allah ya kara jarabtar mu da son shehu dahiru Usman bauchi rta domin soyayyar mu dashi ta har abadane insha Allah...
Duk wadda zaka bishi ya baka Allah yafi maka kowa da komai domin iyayenka idan suna son ka daukar ka suke sukai wa malami na Allah domin tseratar dkai daga duhun jahilci da hassada
Su iyaye da kansu sunsan malamai sune matserar yayansa duniya da lahira...
16/10/2022
Assalamu alaikum Yan uwa musulmi maza da mata
Dan annabi association unguwar arewa kaugama local govrt
Na farin cikin gayyatar Yan uwa musulmi zuwa guri taron mauludin fiyayan Baban jakada annabi Muhammadu (saw)
Wanda za'ayi Lamar haka
Rana:asbat 26/Rabi'ul auwal 1446_22nd October,2022
Allah ya bada ikon zuwa
14/06/2022
Manzan Allah saw yace
Kafadi alkairi ko kayi shiru
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abasha QTS Kaugma Jigawa
Hadejia