Matan Arewa

Matan Arewa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matan Arewa, Montana Us, Gwarzo.

22/09/2025

Jaruma Minal Ahmad tare da Maryam KK

22/09/2025

Jaruma Maryam Abubakar Ceeter

Photos from Matan Arewa's post 20/09/2025

Dazu Da Safe Babana Ya Bani Kyautar Gida Na Bene Hawa Biyu Yace Naba Wanda Nake So Yake Sona Muyi Aure Sedai Banda Saurayi 😭😭 Kuma Aure Nake So Idan Zaka Iya Aurena Koda Bakaga Fuskataba Kayi Magana Yanzu In Baka Lambata ♥️♥️

19/09/2025

Nida Masoyiyata

19/09/2025

Maryam Ab Yola
On top

Photos from Matan Arewa's post 10/02/2025

A yau Litinin tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya kai wa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ziyara a gidansa da ke jihar Ogun.

Cikin ƴan rakiya akwai Sanata Aminu Tambuwal da Sanata Abdul Ningi da kuma Sanata Liyel Imok

09/02/2025

Cuta daban Magani Daban😂

08/02/2025

Kuma haka akayi?

Yanzu duk kiraye-kirayen da ake maka ka bai wa jagoran makafi na Bichi kujerar nan ka wofantar da su ka hana su.

Lallai akwai abin mamaki? Sun fito sun roƙa ka hana su, akwai wani matashi yana ƙoƙari a garin nan, an fito ana rokar masa, shima kayi fatali da rokan, ka je ka ɗauki wani can daban.

Yan Bichi, musamman yan kwankwasiyya sai kuyi wa kanku karatun ta nutsu.

Mu dai mun warke garau, muke ganin gabanmu. Babu cutar makanta a idanunmu.

Ni dai dole inyi dariya.😀😀😀
Kwankwasawa Bichi How market?

Ta tabbata Gwamna ya haƙura da Bichi

08/02/2025

Allah ka biya bukata

08/02/2025

Tsagin NNPP ya zaɓi sabon shugaban jam'iyya na ƙasa.

A taron jiya Talata, Agbo Major wanda ke adawa da Kwankwaso, ya zama shugaban ɗaya tsagin NNPP.

Ya ce lokaci ya yi da ƴan NNPP za su haɗa kansu domin karɓe mulki a 2027.

Want your organization to be the top-listed Government Service in Gwarzo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Montana Us
Gwarzo
59466