Escape Political Pulse

Escape Political Pulse

Share

This page is created for the purpose of Posting And sharing All political activities regarding Hon. Jamilu Adamu Escape.

27/01/2026
09/01/2026

SAKON BARKA DA JUMU’AH🙏🏻

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh,

Ina miƙa saƙon Barka da Jumu’ah ga al’ummar Gusau da Tsafe baki ɗaya. Allah Ya sa wannan rana mai albarka ta zo mana da alheri, zaman lafiya, da ci gaban da muke fata.

Ina roƙon Allah Maɗaukaki Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kura kuranmu, Ya kuma cika zukatanmu da ƙauna, haƙuri da haɗin kai.

Muna roƙon Allah Ya kawo mana shugabanci nagari, tsaro, da ci gaba mai ɗorewa a cikin al’ummarmu da ƙasar mu baki ɗaya.

Allah Ya albarkaci Al’ummar Gusau da Tsafe Dama Zamfara baki daya Ameen.

Cc Hon. Jamilu Adamu Escape

Photos from Escape Political Pulse's post 18/12/2025

📍 Istanbul, Turkey
Hon Jamilu Adamu Escape

Photos from Escape Political Pulse's post 16/12/2025

Daga ƙasar Istanbul, Turkey Allah Ubangiji Ya cigaba Da Taimakonka Hon Jamilu Adamu Escape Yakuma Dawo Muna Dakai Lafiya Amen 🤲

13/12/2025

Escape 2027

Photos from Escape Political Pulse's post 12/12/2025

12 December 2025

Hon. Jamilu Adamu Escape ya ziyarci Tsohon Gwamnan Zamfara, Tsohon Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura, bayan dawowarsa daga jinyar lafiya dayayi.

A lokacin wannan ziyarar ta ban girma, Sanata Yarima ya tarbe shi cikin farin ciki tare da nuna fatan alheri kan muradinsa na siyasa, musamman burinsa na wakiltar al’ummar Gusau da Tsafe a majalisar wakilai.

Sanata Yarima ya jaddada muhimmancin jajircewa, tsayawa tsayin daka da gaskiya a cikin hidimar jama’a. Ya shawarci Hon. Jamilu Adamu Escape da ya ci gaba da kasancewa jajirtacce, mai mutunta al’umma, tare da kasancewa abin dogaro ga wadanda yake neman wakilta Nagode!!!.

Allah Yaqara Amintar Damu Amen 🙏

11/12/2025

Hon Jamilu Adamu Escape Dan Takarar Gusau&Tsare💥💪

09/12/2025

Mu Dakai Sai Godiya, ka Mutunta Mu, ka Mayar Da Damuwar Mu Damuwarka,👏 Allah Yaqara Daukaka Darajarka Yabaka Gusau Da Tsafe Cikin Sauki Amen 🙏

Want your business to be the top-listed Media Company in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Zamfara
Gusau
860271