Arewa BBC Update
Arewa tamu ce
Monetization start from 10k
Under 10K followers
bring your account✅
Let's go.....✅
When the storm passes, you’ll see the flowers it watered.
21/12/2024
Well said
16/09/2024
Hakan na zuwa ne bayan hedikwatar tsaron Najeriya ta ce ta ga wani bidiyo da ke yawo na zargin tsare wani sojan ruwa mai suna Seaman Abbas Haruna tsawon shekaru shida.
A wani martani ga wannan zargi, Babban hafsan sojin ƙasar, Janar Christopher Musa ya ba da umarnin fara binciken gaggawa domin gano haƙiƙanin abin da ya faru kuma za a sanar da ƴan ƙasa sakamakon binciken.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/3zhfwSX
12/08/2023
Shugaban kasar Ra*sha Putin ya gargadi ECOWAS kan tura sojoji kasar Nijar. Lallai lamarin nan fa yana kara ta'azzara, jajayen wuya sun shigo 🤭 ya kamata mu lallami Bola Tinubu yayi shiru.
Allah yasa mu cika da imani
08/10/2021
Coronavirus: Za a bude gidajen rawa za a daina ba da tazara a wuraren shaƙatawa
https://bbc.in/3lnbPBs
08/10/2021
A ceto fiye da mutum 80 daga hannun 'yan bindiga a Zamfara
https://bbc.in/3mrxZBy
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Gusau