ZAPOP FORUM
Encouraging ordinary people to make a substantial changes to their community.
21/02/2022
Zamfara Political Pilot ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ muna yiwa yan uwa a TSAFE L.G jaje, Allah ya kawomuna karshen wannan jarabara.
14/02/2022
09/02/2022
Zamfara Political Pilot ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
05/02/2022
Zamfara Political Pilot
11/01/2022
Zamfara Political Pilots (ZAPOP FORUM).
Zaurance
Dasunan Allah Mai rahama Mai jinqai, tsira da aminci sutabbata ga shugabanmu annabi Muhammadu, gami da iyalansa, sahabbansa da masu binshi harzuwa ranar sakamako.
Alummar jahar zamfara wannan shafine Mai suna
ZAMFARA POLITICAL PILOT
(ZAPOP FORUM), Shafine da aka qirqireshi don fadakar da alummar jahar Zamfara game da lamurran siyasa data shafi ci gaban jaharmu ta yanayin mulki ingantacce, tare da gina masana'antu dazasu samar da ayyukanyi wadanda zasu kawo cigaba Mai dorewa ga al'ummar jaharmu ta ZAMFARA.
Wannan shafi ze maida hankali musamman akan abubuwa guda hudu:
1. Wazamu yadda dashi afagen siyasa
2. Shin wace rawa Yan siyasa suke takawa al'ummar jaharmu bayan mun zabesu
3. Alaqa tsakanin talakawa da Yan siyasa
4. Ya siyasarmu take tafiya ajaharmu ta Zamfara
Jama'ar jahar Zamfara da sauran alummar duniya, kusani muna sheda maku ba'a qirqiri wannan shafinba don bata suna, ko cin zarafi ko tayarma da wani ko wata ko wasu da hankali ba, face Sai dai wannan shafin an qirqireshine don fadakar da alumm'a tare da qarfafama duk wani ko wata ko wasu masu kishin jaha domin yin aiki tuquru don ganin jaharmu taci gaba.
Zamfara ce azuciyarmu ba wani ko wata ko wasu bah, ZAMFARA muke kallo.
In the name of Allah, the beneficient, the most merciful, peace, benediction and salutations be upon our prophet Muhammad S.A.W, his family, companions and those that follow him till the day of reckoning.
ZAMFARA POLITICAL PILOT (ZAPOP FORUM) aimed at creating political awareness, encourage industrialization through objective, criticism, productivity, growth and development to the citizens of Zamfara state.
Our watch words are:
1. Political trust
2. Impact of political figure in our dear state
3. Masses versus politicians
4. Political trends in our state.
We have no intention to defame, witch-hunt or attack any individual or group of individuals, rather our intention is to encourage, store and awaken individual or group of individuals to work, love and unite towards making Zamfara a better state.
Zamfara State is at the center of our hearts, Zamfara first.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
NoNo 3 Tudun Wada Roundabout Opposite Shattima Model Primary School Gusau
Gusau
234