Biology class
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Biology class, Health/Beauty, G S. S. S GUSAU, Gusau.
Questions of the day.
1 All living organisms
A. Photosynthesize
B. Respire
C. Move
D. Feed
E. Transpire.
2. Which of these tissues serves the function of support and water conduction?
A. Parenchyma
B. Collenchyma
C. Sclerenchyma
D. Xylem
E. Pleoem.
3. The movement of molecules from a region of higher concentration to one of lower concentration is
A. Diffusion
B. Transpiration
C. Osmosis
D. Translocation
E. Plasmolysis.
4. What is vector?
5. What is adaptation?
14/09/2022
Glycolysis
Cellular respiration: ya kunshi aikin da ake yi a cikin cell Wanda abincin glucose ake karya shi ya fitar da energy tayin amfani da enzymes daban daban sunan energy da ake samarwa yana ajjiye a cikin ATP wato adenosine triphosphate shi kuma cell yayi amfani dashi wajen ayyukan rayiwa na yau da kullun.
Types of cellular respiration
1aerobic respiration
2 anaerobic respiration
Shi aerobic reputation ana yinsa ne ta hanyar yin amfani da oxygen wajen karya glucose ya Samar da ruwa carbondioxide da kuma ATP. Akwai hanyoyi da matakai daban daban da ake bi wajen karya glucose din ana kiran matakan da suna:
Glycolysis da
Kreb cycle
Glycolysis ya hada da matakin da zaa karya glucose gida biyu idan muka tuna a cikin formula ta glucose akwai C6H12O6 lokacin glycolysis za'a raba glucose gida biyu Carbon zata koma guda 3 maimakon shida ana kiran hakan da suna Pyrubic acid.
Lokacin glycolysis ba'a bukatar oxygen sannan yana faruwa a cikin cytoplasm na cell sannan energy kadan ake samu wayo 2 ATP. Shi kuma pyrubic acid zai iya kasancewa mai oxygen wato (aerobic) ko Mara oxygen wato ( anaerobic)
Idan pyrubic acid ya kasance anaerobic ne to za'a mayar da shi ya koma sinadarin alcohol ajikin plants ajikin animals kuma ya koma lactic acid.
Idan pyrubic acid ya kasance aerobic ne to za'a shiga cikin mitochondria na cell maimakon cytoplasm sai ya koma Acetyl Co-enzymesA Wanda zai fitar da 2-carbon dioxide da kuma water.
Kreb cycle ana kiran sa da suna citric acid cycle ko tricarboxylic acid cycle shima yana farawa daga samuwar pyrubic acid na glycolysis sai ya hade da acetyl coenzyme A shi kuma ya Samar da citric acid haka zaita maimaita kansa.yana faruwa ne a cikin mitochondria na cell idan akwai oxygen ana Samar da CO2 da water sanan a fitar da energy mai yawa da ya kai guda 36 Wanda ya fi na glycolysis yawa Wanda ake samun 2 ATP in aka hada duka zai bada 38 ATP.
2 anaerobic respiration shine Wanda ake yi ba tare da amf
10/09/2022
QINGHAO MAGANIN MALARIA MAI INGANCI.
Yana sauqe Malari a cikin Awanni 6.
Yana kuma bada kariya Malaria bazai K**a ka ba na tsawon watanni 3.
Kuma yana Dewarming na worm's na cikin Mutum.
Shine Maganin Malaria mafi Inganci Wanda WHO ta bawa a shekarar 2017.
Nemi naka yanxu.
10/09/2022
HEPATITIS IS CURABLE.
We thought it wise to share few things that you should know about HEPATITIS.
➡️Hepatitis is an inflammation of the liver that is caused by a variety of infectious viruses and noninfectious agents leading to a range of health problems, some of which can be fatal.
➡️There are five (5) main strains of the Hepatitis virus referred to as type A,B,C,D and E.
➡️While they are cause liver disease, they differ in important ways including modes of transmission, severity of the illness, geographical distribution and prevention methods.
➡️According to experts, 325 million people globally live with Hepatitis infection.
➡️You may lower the risk of getting Hepatitis by avoiding risky behavior such as sharing needle, having unprotected s*x and drinking large amount of Alcohol.
➡️Most importantly, you can treat yourself with our products.
▶️Reishi
▶️Golden Hypher
▶️Lirich capsules.
HEPATITIS CAN'T WAIT..... LET'S STOP IT WITH KEDI PRODUCT.
☎️ 08105806367
10/09/2022
10/09/2022
Masanan ilimin kananan halittu (microbiologist) sune sukeyin nazari kan kwayoyin halittu. Wasu daga cikin mahimman bincike akan harkar lafiya a tarihirin duniya sun samo asali ne daga bincike daban daban da wadan nan masana sukayi. Masana kamar su Jenner wanda ya samo allurar rigakafin cutar agana (smallpox), Fleming ya gano maganin penicillin, Marshall kuma ya gano alakar dake tsakanin kwayar halittar Helicobacter pylori da gyambon ciki
Binciken masana microbiology ya kasance, kuma yana ci gaba da kasancewa babbar hanyar magance yawancin buƙatun duniya na yanzu da ƙalubale, kamar kiyaye abinci, ruwa don ƙoshin lafiya. Binciken microbiology zai kuma taimaka wajen amsa manyan tambayoyi kamar su 'yaya bambancin rayuwa a duniya yake?', Kuma 'shin rayuwa zata iya wanzuwa a wasu wurare na Duniya'?
10/09/2022
10/09/2022
AZUMI YANA KAWO SAUYI A YANAYIN KWAYOYIN HALITTUN BAKTERIYA MASU AMFANI NA CIKIN CIKIN MUTUM (GUT MICROBIOTA), TARE DA TAIMAKAWA WAJEN SAUKE HAWAN JINI
Ana danganta ƙwayoyin halittu a cikin ciki da lafiyar mutum. Sabon bincike ya nuna cewa rikicewar yanayin wadannan halittun na iya haifar da matsaloli game da hawan jini. Amma kuma azumi yana kawo sauyi mai kyau ga wadan nan halittun tare da taimakawa wajen sauke hauhawar jini
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
G S. S. S GUSAU
Gusau