Arewa Thinker
Musa Ibrahim Nagombe, the Thinker in northern Nigeria Thinking on social matters and find out solutions
😷Shiru kake ji uwar gulma ta yi cikin shege! A wata majiyar ma an ce cikin 'yan biyu ne!
Barka da Sallah, Allah ya maimaita mana da alkairi.
SENEGAL
AIBINMU
TikTok · Musa Nagombe Check out Musa Nagombe’s video.
23/05/2025
Ni dai ban ga ranar dimokuradiyya a Nigeria ba. Idan shuwagabanni ba za su yi abinda ya dace ba, to babu shakka ina goyon bayan juyin mulki a Nigeria tare da k**a miyagun shuwagabanni da kwace dukiyar da s**a sata da kuma hukunta su.
Me za ku ce?
22/04/2025
!
Cristiano Ronaldo has ZERO defeats as Real Madrid captain. ZERO. 🤯
22/01/2025
️Dokar da ba su dama su mulke mu, ita ta ba mu dama mu fita zanga-zanga, idan hakan laifi ne to fa ba mu kadai muka aikata ba. Dukkaninmu umurnin 1999 constitution muke bi.
ME YASA?
Me yasa yawancin mutanen da basa goyon bayan zanga-zanga ba talakawa ba ne?
Me yasa yawancinsu mutane ne da suke ribatuwa da abinda yake faruwa?
Me yasa ba a jin muryoyinsu a zalincin da yake faruwa?
Me yasa sai talaka ya yunkura ake jin su?
Me yasa hankalinsu ya fi tashi akan zanga-zanga fiye da auren jinsi?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Arewa Thinker posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.