Labaran kwallon kafa
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labaran kwallon kafa, Sport & recreation, Federal low cost, Gombe.
19/04/2024
Toni Kroos ya shawarci Joshua Kimmich da yayi Aski kafin haɗuwar su a zagayen (Semi Final) na gasar zakarun nahiyar Turai.
Labaran kwallon kafa
19/04/2024
Bayer Leverkusen har yanzu itace ƙungiya ta farko daga manyan Lig guda biyar da sukai fice a nahiyar Turai da ba a samu nasara akan ta ba a kowacce gasar cikin wasanni 44.
Xabi Alonso 🧠....👏🏻
Labaran kwallon kafa
19/04/2024
Emi Martinez wanda ya hana France lashe gasar cin kofin Duniya, ya kuma hana ƙungiyar ƙasar French wucewa zagayen (Semi Final) na gasar UEFA Conference League bayan ya tare Fenariti biyu a bugun daga kai sai mai tsaron Raga.
Martinez ya samu katin gargaɗi a cikin filin wasa yayin da ake fafata wasa, Inda ya sake samun katin gargaɗi na biyu a wasan daidai lokacin da ake buga Fenariti amma bai fita daga wasan ba sakamakon wata doka da ta ce
“Ɗan wasan da ya samu katin gargaɗi a lokacin da ake buga wasa da kuma lokacin da ake bugun daga kai sai mai tsaron Raga baya fita waje.”
Labaran kwallon kafa
19/04/2024
Wasu mutane na kusa da Laporte sun roƙi shugaban da ya janye ɗaukar Cancelo daga Man City a matsayi na din-din-din bayan rashin ƙoƙarin da yayi a wasan su da PSG. (Diario Sport)
Labaran kwallon kafa
19/04/2024
Da ɗumi-ɗumi: Barcelona zata gana da Xavi sati mai zuwa, bayan kammala wasan El Classico domin a tabbatar da matsaya akan hukuncin da ya yanke game da makomarsa.
Labaran kwallon kafa
19/04/2024
Jamie Carragher: “Akwai wani abu na musamman da Real Madrid take da shi a wannan gasar da ya bambantata da kowacce ƙungiya, saboda duk wanda ya kalli wasan su da Man City idan baisan sunayen ƙungiyoyi ba, zai iya cewa wannan wasan bai daidai aka buga shi ba.”
Labaran kwallon kafa
19/04/2024
Julian Nagelsmann ya kulla sabuwar yarjejeniyar kwantiragi da Jamus kuma ba zai koma Bayern Munich ba.
“Wannan shawara ce ta zuciya. Babban abin alfahari ne samun damar horar da kungiyar kwallon kafa ta kasa tare da yin aiki da kwararrun ‘yan wasa a kasar”. Inji shi.
Labaran kwallon kafa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Federal Low Cost
Gombe