Musa Minimizer
๐ช๐ฒ ๐บ๐ฎ๐ธ๐ฒ ๐ผ๐๐ฟ ๐ผ๐๐ป ๐ฝ๐น๐ฎ๐ป๐, ๐ฏ๐๐ ๐๐ต๐ฒ ๐๐ผ๐ฟ๐ฑ ๐ฑ๐ฒ๐ฐ๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ ๐๐ต๐ฒ๐ฟ๐ฒ ๐๐ฒ ๐ด๐ผ. dallynews
05/06/2026
Wato wani abin ban sha'awa da hikimar Ubangiji a Gombe shine, yadda Allah ya tursasawa wannan Gwamnatin gyara gidan gwamnati (Government House ๐ ) aka ฦara faษaษa shi ๐ค๐ค๐ค Ashe da rabon Tafsir za'a fara yiwa ฦดan Majilisu da ฦusoshin gwamnati a ciki ๐ ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐ ๐ Kai jama'a muce Alhamdulillah ๐๐๐
05/06/2026
Yadda ake damawa, muna kallo. In sha Allahu wata rana mu ma za mu dama a sha. Allah Ya sa albarka a cikin duk abin da muke nema, Ya ba mu sa'a da nasara. ๐คฒโจ
Yara lokacin ku ne
Yanzu fa Ana Iya Samun Wanda Zaice Da Yayi Degree Gwara Abashi 50 Million Ko ๐ฅด
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Near Nassarawa Road
Gombe
760242