Safram

Safram

Share

Digital creator
Muslimaah

07/05/2026

Fitattun mutane a duniya 😅
Da wa da wa ka gane a ciki?
Follow up
Safram

18/04/2026

Harka ta lalace Airtel sun Daina Bada bashi Kun lura da haka ?

08/04/2026

Wanda Opay basu turo ma 30k ba ya danna *955*2*5 #🚶‍♂️

Photos from Safram's post 08/04/2026

Bayan dogon lokaci da aka daina ganin Fati Muhammad Sadisu (Fati KK) a cikin fina-finan masana’antar Kannywood, a yanzu ta sake dawowa fagen daga.

A wannan karo, za a fara haska ta a cikin wani sabon shirin fim da Mansura Isa ta jagoranta.

Wane Fata Zakuyi Mata?
Follow up
Let's go ゚viralvideo Abba Sani Pantami

07/04/2026

Ku dubi yadda aka yiwa wani Jariri fashin Fuska😭😭😭

Photos from Safram's post 01/04/2026

ALHAMDULILLAH: Abba Da Wasu Ƴan Bíñďiga Sukai Gařķüwa Dashi Allah Ya Kubutar Dashi.

Bayan shafe tsawon kwanaki 70 a hannun masu ĝàrkùwà da mutane.

A Karon farko an kai masu kuɗi har naira miliyan 10, amma duk da haka ba su sake shi ba.

Daga bisani, aka ƙara kai musu mashina biyu, amma s**a s**a ƙi sakin nasa.

A yau ne aka sake kai musu naira miliyan 3.5, wanda daga bisani, cikin ikon Allah, s**a aka sake shi.

Muna addu’ar Allah Ya tsare gaba, Ya kawo ƙarshen irin wannan mummunan aiki a cikin al’umma.
@

Photos from Safram's post 10/03/2026

Kuna mamakin Bilal yaron FMK idan akace Muku 6 years ne yanxu yake famfara kuna Mamaki lol😆 ga Ogan Bilal a Shagwa6a😁Wannan yaro yaron tsohuwar jarumar Kanywoowd Maryam sitta Yaron Nata de Befi 2 years ba Hwa.😳😒👌

Shiyasa duk inda xataje da abinta take xuwa, in kukaji ana cewa girman Parlow indomie Generation wadanga yara na🤗😀 ゚viralvideo

27/02/2026

Wannan yaron a cikin lamarin shi akwai ban mamaki, amma ban tausayi yafi yawa. A nan da kuke ganin shi fah, ya san, Alaba Rago dake Lagos, ya san Ogere, ya san Ibadan, kuma har kasar Niger yana tsallakawa. Yaron ya iya harkar gala sosai, saboda akwai wani bidiyo da na ganshi an kunna mashi waqa kuma ya ha yayi rawa sak kamar yada yan gala ke yi. Akwai wani kalami da naji yayi saida kaina ya kulle a lokacinda yace “ka san sarki uban karuwai ko? Toh na rantse da Allah shima sai ya jira”
Abin Lura:

1- Wannan yaron daga jin kalaman shi ka san yaro ne mai wayo kuma zai yi qwaqwalwa sosai. Yanada kyau ace iyayen shi da mutanen unguwar su, kai harda gwamnati, a hada karfi da qarfe a taimake shi, saboda gaskiya hanyar da yake akai ba mai kyau bace.
2- Allah ya shirye shi, ya shirye mu baki daya.

22/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Real Hassan Nagabale, Harisu Auwalu Gaya

20/02/2026

Hhhhhhh ynx fah idan 'ya'yan masu Kudi s**a gani Zasu zata boom ne Tom ruwane a gora Za'ayi bude baki😂😂😂

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Gombe