Duniyar Labaru
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar Labaru, Media/News Company, Funtua.
Barka da SALLAH
Matambayi baya bata.
CJTF Nigeria
Celebrating my 12th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Ayi Faka-Faka..🏃♂️🏃♂️🏃♂️
Zan iya baka Guarantee akan wannan Airdrop ɗin wallahi, saura kwana 70 a gama, nan da April kenan. An gina project ɗin ne akan IOST Network, wannan layer 2 ɗin na Ethereum kamar dai Arbitrum wanda yake amfani da "Proof Of Believability".
CoinLive project ne na IOST wanda s**a zo da tsarin "Predict To Earn", banda haka kullum zaka dinga shiga kana claiming $CLX, ga kuma Point da ake samu akan tsarin "Predict To Earn" Ɗin su wanda duk point 3 daidai yake da $CLX ɗaya.
Wannan $CLX ɗin shi za'a mayar maka dashi $XR, wanda shi kuma $XR shine coin nasu da zasuyi Airdrop akansa nan da kwana 70.
Yadda Ake Register Daki-Daki
1. Da farko zaka fara dauko Application ɗin ta wannan link ɗin (https://coinliveapp.page.link/CCsg ) a Playstore ko Appstore.
2. Kan daukowa sai ka shiga ciki, zaka shiga kai tsaye kayi cike-ciken registration. Amma nafi baka shawarar kawai kayi "Continue with Google Account". Sai ka zaɓi Gmail din da zakayi amfani da ita.
3. Daganan zai kawoka inda zaka saka Nickname naka, zakaga sun baka Nickname, sai ka chanza. Sannan ka saka ka saka Gmail.
4. Akwai gurin saka Referral Code zaka ga an cike maka shi da wannan referral ɗin ( HduE5UX8wA), idan ba'a cike ba sai ka saka shi, zasu baka points. Sai ka taɓa "Confirm".
Telegram Verification
1. Daganan zai kawoka gurin verification da Telegram, sai ka taɓa wani guri da zaka ga an saka "Open The App". Zai kaika cikin telegram.
2. Daya kaika cikin Telegram Bot nasu, zai maka barka da zuwa. Sannan zai nuna maka wani guri an rubuta "Request Code". Da kayi zasu ajiye maka massage na verification code zaka gansu guda 6.
3. Zaka dauko su ka rubuta, kayi Confirming shikennan sai ka wuce process na gaba.
Creating Wallet
1. Da farko zaka ga inda aka rubuta maka create wallet, sai ka taba gurin ka shiga.
2. Zasu kai ka inda zakayi Confirming na Gmail naka, sai ka taba inda s**a rubuta "Send Verification Mail".
3. Zasu tura maka verification ta Gmail, sai ka dauko ka rubuta shi.
4. Daga nan kayi Creating na password, kayi ƙara Confirming na password ɗin.
5. Zakayi Creating wallet username na IOST, a gurin zakaga sun baka wani username ɗin. Sai ka chanza shi ka saka username dayayi maka, wannan username ɗin shine wallet address naka. Kamar dai yadda Near Protocol sukeyi, shima haka yake.
6. Bayan ka shiga zasu baka "Private Keys", sai ka fara daukar su ka ajiye inda kasan bazaka manta su ba. Shikenan sai kayi continue ka gama da nan gurin.
Yadda Ake Amfani Da Application Ɗin
1. Bayan ka shiga app ɗin akwai wani icon na "Gift 🎁" a ƙasa daga dama, shi zaka fara taɓawa.
2. Daka shiga zai nuna maka kayi Claiming na $CLX, bayan kayi zasu baka $CLX guda 3.
3. Kullum zaka dinga yin claiming su kuma zasu ɗinga baka shi, sannan $CLX naka kai tsaye suke sa maka shi kamar dai WOW a cikin IOST Wallet taka.
Yadda Ake Predict To Earn
Akwai prediction da akeyi ko muce chanki-chanki, zasu baka Option na BTC tashi zaiyi ko faɗuwa zai yi da 0.5%?
1. Da ka shiga app ɗin wannan prediction ɗin shine a farko, zaka ga button na ja da kuma kore.
2. Idan ka zaɓi cewa BTC nan da 72hours zai tashi by 0.5%, sannan analysis ɗinka yayi daidai to zasu baka point 40.
3. Idan kuma bakayi daidai ba, toh zasu baka points goma. Duk point 3 daidai yake da $CLX 1.
"$CLX ɗin da zaka dinga samu, kai tsaye zasu ɗinga saka maka shi akan IOST Wallet naka"
Allah Yasa Mu Dace!
17/01/2024
Burnt (Xion Expedition).
They are building a Generalized Abstraction L1 specifically built for mass consumer adoption. Backed by Animoca, Multicoin, Circle, HashKey, & more.
Claim here:👇
https://xion.bonusblock.io?r=YHGxN2RN
Steps:
1. Copy the link, paste to your Mises, Kiwi or Chrome, open the link.
2. Add your email and verify using code.
3. Connect Discord and Twitter.
4. Tweet about them and claim the welcome NFT.
Sai mu jira kuma, write it in your lists, kada ka manta.
1. Go to Binance
2. Click on wallet
3. Click on deposit
4. Search for AI
5. click the on the AI (sleepless AI)
6. Copy the BNB SMARTCHAIN (BEP20) address
https://ai-drop.in/?ref=0112a1f6
THEN OPEN THE LINK 👆
CHOOSE AIRDROP NOT PRESALE
➡️PASTE THE AI ADDRESS YOU COPIED FROM BINANCE
You will receive 300 AI, BINANCE IS LISTING IT ON 4th Of January 2024..
Do Not Delay...
Free money for everyone o
Sleepless AI will be the biggest drop to start the year
Join our WhatsApp group
https://chat.whatsapp.com/IIY8NhRBDyJ4n0hGzplD7o
GA KA'DAN DAGA SIFFOFINSA ﷺ
Sayyiduna Abu Hurairah ((radhiyal-Lahu anhu) ya kasance idan larabawan kauye s**a shigo garin Madeenah, ko kuma wasu wadanda basu ta'ba ganin Manzon Allah ﷺ ba, yakan tara su sannan yace musu : "Shin bana siffanta muku Manzon Allah ﷺ ba?".
"Hakika Manzon Allah ﷺ ya kasance mai kaurin sawaye ne (wato kwabrinsa irin na karfafan jarumai ne. Ba sirara ba). Kuma yana da yalwar gashin idanu (idanunsa koda bai sanya tozali ba, sai ka ganshi kamar ya sanya saboda yalwar gashin dake jikinsu).
Qasan damatsunsa yana da haske wato hammatarsa (idan ya cira hannu yana addu'a ko kuma idan yayi sujadah ana ganin fatar wajen tana haske fiye da sauran jikinsa ﷺ).
"Yana juyowa gaba dayansa, haka kuma yana juyawa gaba daya (wato shi ba ya yin waige koda afagen fama ne).
Abu Huraira ya cika jawabin nasa da cewa : "MAHAIFINA DA MAHAIFIYATA FANSA NE GARESHI (Wato zan iya bayar da mahaifana domin fansan ruhin Manzon Allah ﷺ)
"BAN TA'BA GANIN TAMKARSA KAFIN SHI BA, KUMA BAN SAKE GANIN IRINSA ABAYANSA BA ﷺ".
Ya Allah ka yarda muso Annabinka, ka dawwamar damu bisa tafarkinsa, ka kiyayemu daga sa'ba masa. Ameen.
Salatin Allah da amincinsa su tabbata bisa mafi daukakar bayinsa gareshi, Shugabanmu Annabinmu Muhammadu ﷺ tare da iyalan gidansa tsarkaka da sahabbansa masu albarka da dukkan salihan bayin Allah, salatin sau adadin dukkan halittun Allah da adadin numfashinsu da motsawarsu har zuwa ranar sakamako. Ameen thumma Ameen.
DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 (16/02/1445 01/09/2023).
18/07/2023
Bayanin Yadda Ake Samu Da Tsarin Catly!
Akwai wadanda s**a ja hankali na akan nayi magana dangane da cewar: Akwai fa ƙaruwa maikyau akan presale din. Bawai ina magana akan idan ka siya kayi holding zaka samu Alkhairi ba.
Presale na catly yazo da wani tsari da babu wani presale daya taba zuwa dashi, tsarukan sune:
~Zaka iya siyan catly daga kan abinda yakai $1 kacal.
~Bayan ka siya suna da tsarin staking.
~Bayan ka siyi Presale din zaka iya staking ne na kwana 15 kawai.
~A koyaushe zasu dinga baka +3% na abinda kayi staking.
~Wannan na nufin a cikin kwana 15 din, zaka samu 45% na coin din da kayi investing.
~Misali: Idan ka siyi na $100 to kullum zasu dinga baka na dala $3, idan akayi kwana 15 zata zama $45.
~Wani abun jin dadi shine: Duk lokacin dakaga dama zaka iya siyar da presale din ka karbi daloli.
Wannan Shine Benefits Din Da Yake Cikin $Catly, Idan Kana Da Hali Kayi Faka-Faka Saboda "Ba Lokaci...!"
Ku shiga nan kuyi register https://www.catly.io/mobile/ #/pages/cat?rid=1081526
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
ZIPCODE