Tsauri
Kurfi LG katsina state
14/04/2025
Shugaban Hukumar Cigaban Afirika (AUDA-NEPAD) Hon. Jabiru Salisu Abdullahi Tsauri ya ziyarci mahaifarsa domin gaisawa da Al'ummar mazabarsa
A ranar lahadi 13/04/2025 Lamidon Katsina Hon. Jabiru Abdullahi Tsauri yayi ta'aziyyar rasuwar Marigajiya Hajiya
Aisha Ido, kanwar mahaifinsa
A lokacin ta'aziyyar an gudanar da addu'o'i kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.
Abdull abba tsauri Lamido
Media Reporters
08/04/2025
YABON GWANI YAZAMA DOLE!!
~Lamidon katsina dan siyasa ne mai kishi.
•Shidin dan siyasa ne mai kirki.
•Shidin dan siyasa ne mai adalci.
•Shidin dan siyasa ne mai temako.
•Shidin dan siyasa ne mai nagarta.
•Shidin dan siyasa ne da ba'a taba samun kamarsa ba
~Muna rokon Allah yacigaba da dafa masa ya biya masa bukatunsa na duniya da lahira Allah yakara masa daukaka a rayuwarsa. Allahumma Ameen.
08/04/2025
Assalamualaikum brk d spy
Ina Mika Sako brk d sfy ga mai girma Lamidon Katsina Kuma CEO AuDA NEPAD
Aslm ykk
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Doro