Gaskiya muke fada

Gaskiya   muke fada

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaskiya muke fada, Shopping & retail, Kaduna, delta state.

03/09/2025

FALALAR RASHIN AURE GUDA GOMA

1.zaka sakata kawala ka bararraje a shimfidaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

2: Ba wanda zaina zungurinka da kafa b***e kawomaka hari tsakiyar dare😏😏😏

3.idan kakwanta tsawon dare baka farkaba bawanda zaice ka tauye masa hakkiπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

4.kudinka zai zama na nama da tsire da teburin mai shayi ba wanda yake jiranka saidai ihisani inkai ra'ayiπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

5.idan dare kake raba a waje ba wanda zaice baka damu dashiba b***e har akai kararkaοΏ½

6.idan rana tafito har tafadi baka fita nema ba uwar hanjinkace kawai zatayi korafi bawai bil adama ba😳😳😳

7.zaka iya jika garin kwaki da kuli kana ci har tsawon shekara babu katuwar da zatacemaka ta gaji😷😷😷

8.zaka raba dare kana chatting da hira da yammata bamai cemaka bakayi adalci ba😝😝😝

9.talauci ko wadata ba wanda zaicemaka baya koshi domin kaikasan mafitarka zaka iya shan faraufarau kakwanta😜😜😜

10.uwa uba bakai ba neman maganin m*z wai dan wasu dalilai kawai zaka zauna lfyπŸ˜„πŸ˜‚πŸ˜³πŸ˜œ

Rashin aure duniya ne Alhaji

03/09/2025

Gwamnatin Najeriya ta bayar da hutun Maulidi

Want your business to be the top-listed Shop in delta state?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kaduna
Delta State