El saad
Life is like a ball. Play it at you wish
*SIFFOFIN MIJI NAGARI*
_*1.shine wanda yakeson matarsa bayan aurensu fiyeda yadda yake sonta a layi.*
_*2.Shine mai kishin matarsa. Domin Annabi Sallallahu alaihi wasallam yace: "duk wanda baya kishin matarsa bazai shigaaljannah ba".*
*3.Shine wanda ya dauki aure a matsayin Ibadah, ba wai abin wasa ba ko kuma abin jin dadin rayuwa kawai ba.*
_*4.Shine wanda ya dauki matarsa a matsayin abokiyarsa, kanwarsa, almajirarsa, kuma abokiyar shawararsa.*
*5.Shine wanda baya zagin matarsa, baya cin mutuncinta, baya cin zalinta, baya ha'intarta koda a bayan idon tane*
*6.Shine wanda yake zaune da iyalinsa cikin amana da gaskiya da kyautatawa ba cuta ba cutarwa. Shine wanda idan ya fahimci halayen matarsa, yake hakurin zama da ita tare da kyautatawa domin neman rahamar Allah Ta'ala.*
*7.Shine wanda idan zai yi magana da matarsa, zai fadi gaskiya babu yaudara ko karya acikin zancensa. Shine wanda ya dauka a zuciyarsa cewa Iyayen matarsa, Iyayensa ne. 'Yan uwanta ma 'yan uwansa ne Danginta ma danginsa ne.*
*Shine wanda yake daukar cewa farin cikin matarsa shine farincikinsa. Kuma matsalar ta, itama tasa ce. Shine yake kokarin kiyaye sirrin* _*matarsa, kuma yake kokarin Kare mata mutuncinta koda a wajen 'yan uwansa ne, tare da hikima da fahimtarwa.*
_*8.Shine wanda baya fifita matarsa akan 'yan uwansa, kuma baya tauye mata darajarta.* _*Yana bawa kowanne gefe nasa hakkin kamar yadda shari'ah ta tanadar.*
*9.Shine wanda ya tanadi ruwan afuwa da*_
*hakuri a cikin zuciyarsa domin kashe wutar tashin hankali da bacin rai a duk lokacin da hakan ta faru tsakaninsa da matarsa.*
_*10.Shine wanda a kullum yake kokarin tarbiyyantar da iyalinsa akan rayuwar addinin Islama ba rayuwa irin ta yahudu da nasara ba.*
*11.Shine wanda yake zaune da matarsa komai dadi komai wuya ba zai dena nuna mata soyayya ba wai don tafara yankwanewa ko kuma karfinta ya fara raguwa.*
_*12.Shine wanda*_ _*yake bawa matarsa yabo a duk lokacin da tayi kwalliya ko kuma tayi girki komai rashin*_*dadinshi. Miji naga
Muna Neman kariyan allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Delta State