Mdrsyanwaritsafe

Mdrsyanwaritsafe

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mdrsyanwaritsafe, School, Tsafe, Chafe.

01/11/2022
29/10/2022

Assalamu alaikum. Hurry now! Enroll your child and join the adventurous journey of making your child "THE CHANGE MAKER".

07/10/2022

Gentlemen and ladies this marks the commencement of our teacher employment exercise. May Allah Grant us all success.

26/03/2022

Jadawali na jarabawa zango na Daya

25/03/2022

Bayanan jadawalli na wannan jarabawar zai fito gobe insha Allah

25/03/2022

Assalamu alaikum. Bayan gaisuwa da fatan alkhairi, Hukumar wannan Makaranta na shaida ma iyayen Dalibai fara jarabawar zango na Daya gobe ranar Asabar 24 Sha'aban 1443AH insha Allah. Bayanan jadawali na wannan jarabawar zai fito gobe insha Allah. Allah ya taimakemu ya Kuma bada sa'a.

04/03/2022

Assalamu alaikum.Tare da fatan alkhairi hukumar wannan makaranta MADRASATU YANWARI IBRAHIM li IHYA'I ATTURATHI AL-ISLAMIY tana sanar da Iyayen Dalibai shirye shirye-shiryenta kamar haka.
Shiri: zama na Iyaye/ziyarar dalibai gobe Asabar 2 Sha'aban 1443(5 Mar. 2022) 2:00pm-4:00pm insha-Allah.
Sanarwa: halartar Iyayen dalibai nada matukar muhimmanci. Yayin rashin dama za'a amshi wakili tare da takardar wakilci daga gare ka. Domin Karin bayani a biyo kafafen yada bayanan mu/zuwa Makaranta.

Want your school to be the top-listed School/college in Chafe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Tsafe
Chafe