Daular Matasa
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daular Matasa, wannan shafi an yishine__ don fadakarwa» tunatarwa» nishadan tarwa», Calabar.
01/01/2024
Shugaba Bola Tinubu ya yi wa al’ummar ƙasar maraba da shiga sabuwar shekara a jawabinsa na farko a shekarar nan, ya kuma jaddada cewa za su yi aiki tukuru domin ganin ƴan Najeriya sun ji tasirin gwamnatinsu.
25/11/2023
Freedom Radio, wannan shi ne Titin Unguwar Fulatari a garin Buni Yadi na Ƙaramar Hukumar Gujba ta jihar Yobe.
Hanyar babu magudanar ruwa, babu hanyar da ruwan gidaje zai fito lamarin da ya ke yi mana illa da barazana.
Muna roƙon masu ruwa da tsaki za su kawo mana agaji.
Saƙo daga Ali Muhammad daga garin Buni Yadin jihar Yobe.
Kuma zaku iya aiko mana da saƙon matsalolin da ke yankunanku ta WhatsApp a 09035830253.
25/11/2023
WATA SABUWA: Na Fasa Zuwa Wajen Muƙabala Gudun Kada Na Saka Rayuwata Cikin Haɗari, Céwar Dr. Idris Abdul-Aziz
Mé zakú cé?
24/11/2023
(((((. GIRMA IYA GIRMA ))))))
ANNABAWA,. ALQURA"ANI, ALJANNA, ALKAUSARA
MALA IKU DA UBAN GIJINSU DUKA NAKANE UBAN ALQASIM
S. A. W
23/11/2023
QAUNARKACE MAFI ANFANARWA GADUKKAN HALITTA
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Qaunar dakake mana mutake anfana,
Hakama qaunar da muke maka mutake anfana ,
Yarasulillahi ,,,,,,,, ,,,,,,, S,,,,,A,,,,,,W
18/11/2022
Dala zata iya dawo Naira 200 saboda sauyin kuɗin Nijeriya – Inji Shugaban EFCC, Bawa.
Daga Shamsu S Abbakar Mairiga.
Shugaban Hukumar Yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, ya ce dala za ta iya faɗuwa zuwa ₦200 bayan sake fasalin Naira.
A wata hira da ya yi da Sashen Hausa na Deutsche Welle (DW), Bawa ya yi ikirarin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya yi dai-dai wajen amincewa da sauyin.
Ya ce, “Doka ta ce za a sake fasalin takardar kuɗin Naira duk bayan shekara takwas amma mun shafe shekaru 20 ba tare da wani canji a kansu ba. Kuma hakan ya sanya kashi 85 cikin 100 na kuɗaɗen ke yawo ba a bankuna ba, a lokacin da CBN ya zo da wannan gyara, dala ta koma 880 daga baya ta koma 680 ko kuma a can.
"Don haka ka ga da wannan dala da aka sake fasalin na iya faɗuwa sosai, wanda ya san tabbas zai kai ₦200."
Shugaban hukumar ta EFCC ya kuma ce babu wata manufa ta siyasa a bayan wannan ra’ayin, ta kuma yi kira ga ƴan Najeriya da su kai rahoton duk wanda ya ke da kuɗaɗen da aka karba.
"Sakamakon wannan sauye-sauyen, darajar dala na iya raguwa matuka, watakila zuwa N200."
12/11/2022
Dala Ta Fadi Kasa war was.
Naira naci GABA da lugude wuta🔥🔥
Akan Dala.?
Ya kuke ganin wanna Salon Mulki na Shugaba Muhammadu Buhari na canja kudi.??
17/08/2022
Anzargi Gwamna Ganduje dayin Watsi da Yaran Shugaba Buhari a Jihar Kano.
Anzargi Ganduje dayin Watsi da ko'inkula da Yaran Shugaba Buhari a Jihar Kano wanna yake adawa dasu.
Hon Sha'aban Sharada Ganduje Yayi nuna adawarsa dashi tun 2019 wanna bashi yakeso a Kano Municipal ba Amma Kotu batashi ta Tabbatar Masa da nasarar sa.
Hon Bashir Ahmad Hadimin Buhari ne Ganduje yanuna adawarsa nakin bashi Takarar kujerar Tarayya Gaya Ajingi Albasu Inna shima Yana Kotu.
Hon kawu Sumaila Tun 2019 Yanuna adawarsa Mai karfi da kawu Sumaila Inna yaci Zaben Fidda Gwani na Kano ta kudu Amma yahanashi yabawa Kabiru Ibrahim Gaya.
Mai Yasa duk Wani Yaran Buhari a Jihar Kano Ganduje yake Adawa dashi.?
Daga Adam Hassan
16/08/2022
Farashin Buhun Masara Ya Kara Karyewa A Wasu Kasuwannin Arewacin Nijeriya
Ga farashin wasu kayayyakin abinci a wasu sassan kasuwanninmu dake a Arewacin Nijeriya
Kasuwar Dandume, jihar Katsina
Masara N17,500
Shinkafar waje N33,000
Shinkafar Hausa N52,000
Wake Fari N50,000
Waken soya N34,000
Gero N27,500
Gyada N76,000
Man girki/Kwantalora N31,500
Taliyar Macaroni N7,000
Kasuwar Giwa, jihar Kaduna
Masara N17,500
Shinkafar waje N32,000
Shinkafar Hausa N53,000
Wake Fari N42,000
Waken soya N33,000
Gero N26,000
Gyada N80,000
Man girki/Kwantalora N29,500
Taliyar Macaroni N5,800
Mile 12 International Market Lagos
Masara N22,000
Shinkafar waje N33,000
Shinkafar Hausa N53,000
Wake Fari N70,000
Waken soya N43,000
Gero N28,500
Gyada N78,000
Man girki/Kwantalora N33,000
Taliyar Macaroni N5,700
Kasuwar Mai'adua jihar Katsina
Masara N21,000
Shinkafar waje N31,000
Shinkafar Hausa N53,000
Wake Fari N48,000
Waken soya N37,000
Gero N24,500
Gyada
Man girki/Kwantalora N32,000
Taliyar Macaroni N6,100
Kasuwar Dawanau jihar Kano
Masara N17,500
Shinkafar waje N37,000
Shinkafar Hausa N56,000
Wake Fari N43,000
Waken soya N35,000
Gero N25,000
Gyada N73,000
Man girki/Kwantalora N38,500
Taliyar Macaroni N7,200
Daga Bangis Yakawada
13/08/2022
Khalifa Tijjaniya 𝗦𝗮𝗻𝘂𝘀𝗶 𝗟𝗮𝗺𝗶𝗱𝗼 𝗦𝗮𝗻𝘂𝘀𝗶 ya ce "𝘿𝙪𝙠 𝙙𝙖 𝙢𝙪𝙠𝙖𝙢𝙖𝙣 𝙙𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙗𝙖𝙣𝙞 𝙖 𝙧𝙖𝙮𝙪𝙬𝙖, 𝙞𝙙𝙖𝙣 𝙝𝙖𝙧 𝙣𝙖 𝙮𝙞 𝙣𝙖𝙙𝙖𝙢𝙖 𝙠𝙤 𝙗𝙖𝙠𝙞𝙣 𝙘𝙞𝙠𝙞𝙣 𝙩𝙪𝙗𝙚 𝙣𝙞 𝙢𝙖𝙩𝙨𝙖𝙮𝙞𝙣 𝙨𝙖𝙧𝙠𝙞, 𝙩𝙤 𝙗𝙖𝙣 𝙜𝙤𝙙𝙚 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙗𝙖."
Shugaban darikar Tijjaniyar ya fadi hakane yayin wani taro ranar Asabar a binrin Abuja. inda ya kara da cewa "𝙉𝙖 𝙘𝙞𝙠𝙖 𝙨𝙝𝙚𝙠𝙖𝙧𝙪 61 𝙖 𝙗𝙖𝙧𝙖, 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙖 𝙨𝙝𝙚𝙠𝙖𝙧𝙪𝙣, 𝙣𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪 𝙙𝙖𝙢𝙖𝙧 𝙧𝙞𝙠𝙚 𝙗𝙖𝙗𝙗𝙖𝙣 𝙢𝙪𝙠𝙖𝙢𝙞 𝙖 𝙐𝙣𝙞𝙩𝙚𝙙 𝘽𝙖𝙣𝙠 𝙛𝙤𝙧 𝘼𝙛𝙧𝙞𝙘𝙖 𝙙𝙖 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙞 𝙢𝙪𝙠𝙖𝙢𝙞 𝙣𝙖 𝙙𝙖𝙗𝙖𝙣 𝙖 𝙗𝙖𝙗𝙗𝙖𝙣 𝙗𝙖𝙣𝙠𝙞𝙣 𝙉𝙖𝙟𝙚𝙧𝙞𝙮𝙖. 𝙉𝙖 𝙩𝙖𝙗𝙖 𝙧𝙞𝙠𝙚 𝙨𝙝𝙪𝙜𝙖𝙗𝙖𝙣 𝙗𝙖𝙗𝙗𝙖𝙣 𝙗𝙖𝙣𝙠𝙞𝙣 𝙉𝙖𝙟𝙚𝙧𝙞𝙮𝙖 𝙣𝙖 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙮𝙞 𝙨𝙖𝙧𝙖𝙪𝙩𝙖𝙧 𝙨𝙖𝙧𝙠𝙞𝙣 𝙠𝙖𝙣𝙤 𝙮𝙖𝙣𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙣𝙞 𝙣𝙚 𝙨𝙝𝙪𝙜𝙖𝙗𝙖𝙣 𝙙𝙖𝙧𝙞𝙠𝙖𝙧 𝙏𝙞𝙟𝙟𝙖𝙣𝙞𝙮𝙖 𝙖 𝙉𝙖𝙟𝙚𝙧𝙞𝙮𝙖.
08/08/2022
Taƙaddama kan batun gina babbar kasuwar birnin Jos da Bankin Jaiz ya ce zai yi CAN ta ce bata yadda ba kasancewar Jaiz Bankin musulunci ne.
Waɗannan Bankunan musulunci ne a ƙasashen turai.
1. Islamic Bank of Britain
2. Al Rayan Bank of England.
3. Habib Bank of Canada
4. Kuveturk Bank of Germany
5. Maldives Islamic Bank
6. Finance Islamique Bank of France
7. Halal Bank of England
8. Habib Bank of Switzerland
04/08/2022
Assalamualaikum . ..
Don Allah Anacikiyar wannan yaron . Mesuna Khalid . Kalid yabar unguwa uku daniyar zuwa kofar wambai damisalin qarfe 7:00 nasafiyar jiya laraba .. don Allah atemaka , , 08085004050 Allah yasa mudace
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Wannan Shafi An Yishine__ Don Fadakarwa» Tunatarwa» Nishadan Tarwa»
Calabar
551414