Muhammad Abdullahi MAHDI
Ansanyashine dan bayyana siffofin mahdi dana anb isa asw dakuma na dujal Muhammad abdullahi mahdi ahlussunna waljama.a izalatul.bidi.a wa.iqamatussunna
24/02/2025
RAMADHAN 8
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: "Kar ku gabaci Ramadhan da yin azumin kwana ɗaya ko biyu, sai dai mutumin da ya kasance yana yin wani azumi, to sai ya azumceshi".
Bukhari da Muslim ne s**a ruwaitoshi
WhatsApp Channel
https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i
13/07/2024
Mu farka Daga Rafkana Muhadarar Goron Sallah da Malam ya gabatar a garin Abuja
13/07/2024
Dangantakar Annabi Isah Da Manzon Allah (S.A.W) Nasiha daga bakin Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum
11/04/2024
11/04/2024
❝FITAN MATA Fitina ce! Zaman su a gida shine zaman lafiya!!❞
- Sheikh Albaniy Zaria [Rahimahullah]
09/04/2024
🌙 1445 RAMADAN HADEETH 🌙
DAY 29-Daga Umar Ibn Khaddab (RA) yace: Wadannan ranaku ne guda biyu da Manzon Allah (SAW) Ya hana Azumi a cikin su, RANAR IDIN AZUMI da RANAR IDIN LAYYA.
Bukhaariy da Muslim.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Nasarawa Jahun
Bauchi
13/07/2024