AASHALL_TechWorld

AASHALL_TechWorld

Share

This page is created to brings information and Updates about Technology,life hacks etc

30/08/2023

Matsalar da yawancin masu amfani da OPAY suke tsoron ta faru shine idan ɓarawo ya sace wayar nasu bayan kuma akwai Mobile App nasu na OPAY da kuɗaɗensu a ciki, to akwai wani tsari na Emergency da OPAY s**a samar ta yadda zaka iya blocking account ɗin naka..?

Eh tabbas akwai, koda hac-king Opay Account naka akayi, akwai wasu hanyoyi da ake bi ayi Blocking Account ɗin.

Idan ka rasa wayarka kuma kanason kayi blocking ko restricting na account ɗin naka saboda gudun unknown intruders ko scammers su sace maka kuɗaɗe ga yadda zakayi..👇

Ka samu wayar wani abokinka ko ɗan'uwanka ka danna *955 #

Sai kayi Selecting wurin da aka rubuta "Manage Account" daganan Sai ka sake Selecting "Restrict Account" daganan kuma sai ka sake Selecting "Stop debit transactions for others".

Daganan zasu baka dama ka rubuta Wallet Number, wato lambar wayar naka da Payment Pin naka which is 4 Digits numbers. Kana gamawa za'a rufe Account ɗin.

Note: Daga Lokacin da kasamu kayi Welcome Back na layinka zaka iya dawo da Account naka ta hanyar da kabi da wannan wayar ta abokin naka.

OPAY yakamata su biyani fa, kamar talla nake masu..😃
Ni kuma inayi ne saboda yan'uwa su amfana, amma kuyi min Tagging OPAY suzo su biyani gaskiya..😃

20/07/2023

Menene Proximity sensor?
Proximity Sensor: wani dan karamin glass ne dake jikin waya yana kusa da Rear camera ko kuma a dayan gefen wata wayar zaka iya ganinshi wata wayar kuma bazaka gani ba amma dai dole akoishi.

Abubuwan Proximity Sensor Ke Yi

🟢Bambance tsakanin Duhu da Haske:- wanda wannan yasa idan ka kunna Auto a brightness naka a lokacin da ka shiga duhu zai gane sai ya "rage maka hasken screen" haka idan ka fito haske "zai gane sai ya kara maka hasken screen"
🟢Sannan yana iya ganewa idan ka matso ko ka nesanta wayarka zuwa kunnenka a lokacin da kayi Call zai kunnu idan ka kai waya kunne sai ya "Kashe wutan screen" idan ka cireta a kunnenka sai ya "Kunna wutan screen"
🟡Wani lokaci idan ka tura kira kawai sai kaga screen na wayarka ya dauke to hakan na nufin Proximity Sensor naka ya samu matsala ko Datti ya rufeshi.
🟡Idan kuma kayi call har ka kai wayar kunnenka kaga wutan screen bai dauke ba to nan ma Proximity Sensor ya lalace ko kuma an toshe shi gaba daya.

Ko kuma kasaka wayar a "speaker"
Idan tana loudspeaker to censor din zai zama inactive da ba zaiyi aiki ba a wannan lokacin.

15/05/2023

"According to Psychologists, there are four types of Intelligence:

1) Intelligence Quotient (IQ)
2) Emotional Quotient (EQ)
3) Social Quotient (SQ)
4) Adversity Quotient (AQ)

1. Intelligence Quotient (IQ): this is the measure of your level of comprehension. You need IQ to solve maths, memorize things, and recall lessons.

2. Emotional Quotient (EQ): this is the measure of your ability to maintain peace with others, keep to time, be responsible, be honest, respect boundaries, be humble, genuine and considerate.

3. Social Quotient (SQ): this is the measure of your ability to build a network of friends and maintain it over a long period of time.

People that have higher EQ and SQ tend to go further in life than those with a high IQ but low EQ and SQ. Most schools capitalize on improving IQ levels while EQ and SQ are played down.

A man of high IQ can end up being employed by a man of high EQ and SQ even though he has an average IQ.

Your EQ represents your Character, while your SQ represents your Charisma. Give in to habits that will improve these three Qs, especially your EQ and SQ.

Now there is a 4th one, a new paradigm:

4. The Adversity Quotient (AQ): The measure of your ability to go through a rough patch in life, and come out of it without losing your mind.

When faced with troubles, AQ determines who will give up, who will abandon their family, and who will consider su***de.

Parents please expose your children to other areas of life than just Academics. They should adore manual labour (never use work as a form of punishment), Sports and Arts.

Develop their IQ, as well as their EQ, SQ and AQ. They should become multifaceted human beings able to do things independently of their parents.

Finally, do not prepare the road for your children. Prepare your children for the road."

29/08/2022

🌟🌟SIRRUKAN WAYAR HANNU(CELLPHONE)🌟🌟
Assalam, barkan mu da Warhaka...🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Ina Mai farin cikin kasance daku a wannan page mai Albarka...
Kamar yadda muka sani zamani ya chanza ta yadda kusan kowa yanzu yana ina rike WAYA. Zakaga yaro yanzu dan primary ma yana da waya, yana da wahala kaga mutun da yakai shekara sha biyar bashi da babbar waya maana dai(Android ko Iphone dss) duk da cewa akwai wasu sirrukan har ma kananan waya suna amfani(keypad).
Amma ba duka bane muka san yadda ake amfani dasu ta yadda zakaga da zaran wata matsala ta faru mutun sai yayi maza-maza yaje kasuwa wajen gyara,wanda wata mastalar iya wasu secret codes zaka danna ka settling nashi but sai kaje aci kudin, wanin ma har ace kaje ka dawo don ka biya charges da yawa!!! Toh ga dama tasamu na yadda zaka koyi wasu abubuwa sosai kudinka ya hutu kai ma ka huta...
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
1.Yadda za kaji recording din duk wayar da kayi ko budurwanka tayi awa 24hrs dasu ka wuce.
* #* #8351 #* #*
2.Yadda zaka kashe wayar a take ba tare da ta nunoma option ba, wasu lukutan da dama munason kashe waya kai tsaye saboda wasu dalilai to ga dama ta samu...
* #* #7594 #* #*
3. Yadda zaka sa Wayarka a call Waiting idan kana busy, ta yadda duk wanda ya kira wayar zata tambayeka kanason daukan kiran ko bakaso,koda kuwa kayi cancel bazai nuna ma wanda ya kiraka alaman cancel akayi ba...
*43 #
Idan zaka cire sai ka danna
#43 #
4. Yadda zaka accessing service menu naka,wasu lokutan da dama munason musan wasu sirrukan wayar don wani amfani kamarsu ip address,WiFi dss
* #0011 #
5. Yadda kashe dauwani kiran da zai fita a wayarka, sau da dama mukan ajiye wayar mu sai wani ya dauka ya cinye mana kati wasu ma har su ci bashi su cinye to ga yadda zakayi in har xaka fita ka bar wayarka...
*33* #
Idan kuma zaka kunnah sai kadannah..
#33*pin #
6.Yadda zaka formating wayarka gaba daya,
*2767*3855 #
Anan zamu tsaya duk da akwai wasu dayawa da bamu fadaba inshallahu zasu zo a rubutu na gaba...
Pls follow,like and share 👍👍👍

22/08/2022

You are all Welcome to AASHALL TechWorld were we will be bringing you latest updated Technology changes and Upgrade🔥🔥🔥🔥
Just like, share and comment...👍👍👍👍👍
Stay calm,humble and enjoy🤗🤗🤗🤗🤗🤗

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Bauchi