Itz Sadeeq effezy
Fashion model
26/12/2025
America ta kai hari garin Sokoto
Yanzu a daren nan shugaban kasar America ya sanarda bayarda umarnin kai hari a Arewacin Nigeria, ya sanarda shi da kansa ya jagoranci kai harin a lokacinda yake taya Christoci murnar Christmas, harin ya faru a kauyen Jabo dake karamar hukumar Tambuwal dake a garin sokoto sedai mazauna kauyen sun sanarda babu wanda ya mutu kuma babu wanda yaji rauni.
Hotunan dake kasa sun nuna baraguzan bomb da ya tashi a wata gona a garin nan jabo.
Allah yasa mu dace.
Masana kiwan lfy sunce
Zuciya tanakai 7.5B Amma kyauta nabaiwa mufeedah 💪❤️
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nasir Amin, Ibrahim Bala, Sumaiya Usman Mahmood
30/07/2025
Da 2k za kayi wasan Cafkeni-in-Cafkeki da yarinyar mutane. Amma fa 500k ba za ta sayo maka halattaccen Qugu ba.
-Mun balaga
-Yaranku sun balaga
-Mu na shan madara yaranku na sha
-Mu na cin Aya da kwakwa da Cucumbers yaranku na ci
-Ga sheɗan ya dawo Nigeria da zama
MEYE ABUN YI?
A sauƙaƙa mamu, mu bada abun da ike hannunmu kuma ku kawo yarinya da abun da ku ke da shi. Idan ba haka ba Shaitan is not our mate. Faƙat! Alama Zee-Aflam.
Allah tsaremu da soka chgr mu a wayar da ba mallakinmu na halak ba.
Allah yasa mu da ce 🙏🥺
Copied ✍️
اللهم إنك عفو تحب العفو فاعف عنا.
12/03/2025
Our friendship ❤️ is a treasure 🤑 and I am so grateful 🙏 to have u in my life.
Happy birthday 🎂 and may this year bring you joy,and happiness 😊 and fulfillment
Lahira kowa Yaje bai dawowa Gidan da babu Yaudara ba Qarya Babu Lauya Babu rantsuwa ta Wallahi Tallahi B***e aje Billahillazii Rahamaanu...
Idan Kika Lalace Ɗan Iska Ma Hanashi Aurenki Za'ayi Shiko Idan Ya Lalace Cewa Za'ai Idan Ya Aureta Gyara Shi Zatai Ƴan Mata A Kula
02/01/2025
Masha Allah!
Alhamdulillah..!
Muna bankwana da 2024, at the same time muna maraba da 2025.
Hakika 2024 yazo da nasarori da kalubale iri-iri amma babu abunda zamu ce sai dai mu godewa Allah da ya kawo mu 2025 rai da lafiya.
Dole mu samu sauye sauye a rayuwan mu saboda kalubale da nasarorin da`muka samu a baya ilimi ne a garemu..
Ina rokon Allah ya bamu lafiya, ya bamu iko da karfin tashi kullun mu fita neman halal, ya albarkaci neman mu, ya cire mana duk wata katsala a rayuwa...
Ameeeen 🙏🙏🙏🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Bakaro
Bauchi