Kaura Reality Projects
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kaura Reality Projects, Political organisation, Railway, Bauchi.
An 'kir'kiri wannan page dinne don bayyana gaskiyar nagartattun ayyukan mai girma gwamnan jihar mu ta Bauchi tare da maramasa baya game da nagartattun ayyukan da ya faro na cigaban jiharmu ta Bauchi.
14/08/2021
Alhamdulillahillazi bini'imatihittatimussalihat. Muna qara jaddada godiya ga Allah s,w,t mai kowa mai komi wanda cikin hikimarshi yardanshi da amincewarshi ya mana baiwa da samun hazikin gwamna a jiharmu ta Bauchi. Allah mun gode Allah mun gode Allah ka qara masa son jihar Bauchi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Railway
Bauchi
234