Crypto zone
We are crypto Hunter join me to participate on more free cryptos
27/03/2025
Core soon to $1.6
24/03/2025
Bayani: "Doji na nufin daidaito a yaren Japan. Candlestick ne da budewarsa da rufewarsa duk ya faru a wuri guda. Doji na nuni da cewa kasuwa ta tsaya chak, sannan babu wanda yake jan ragamar kasuwa a wannan lokaci."
Nau'o'i:
* Standard (Matsakaici)
* Gravestone (Kabari)
* Dragonfly (Kudan zuma)
* Four Square (Murabba'i Hudu)
* Long-legged (Mai Dogon Ƙafa)
Ƙarin Bayani: "Ana iya samun doji da ƙaramin jiki a wasu lokuta akan chart ɗinmu."
A taƙaice, bayanin yana bayani ne akan nau'in candlestick da ake kira "Doji" a cikin kasuwancin hannayen jari, wanda ke nuna rashin yanke shawara a kasuwa. Hakanan ya bayyana nau'ikan Doji daban-daban.
abouberker Ibrahim
22/08/2024
Sabon project din ice network faka faka
https://sauces.world/
Ready to spice up your crypto game? 🌶️ Join me on Sauces—because everything's better with a little extra flavor!
🍟 Get 2,000 SAUCE tokens just for signing up. It's like getting free hot sauce for your wallet! 🚀
Sauces You’re invited! Join the Sauces community and be part of the most flavorful crypto journey. Tap into the future with us today!
16/05/2024
Alhmdllh notcoins ya fara sauka
09/05/2024
Alhmdllh masha Allah
Kana following Dina sabo da notcoins update da wasu update akan crypto
23/04/2024
Idan komai ya Kammala Nan da kana bakwai zamuyi listening din notcoins
Kana tap swap koh kana jira kaga ankusa
Launching
Notcoins inshallah za'asha jarmiya
Toh pha anfasa launching na
Notcoins on twenty pha sai 2025
05/04/2024
Giveaway
yau zanyi na
Farko ga tsarin yadda yake
1)kayi like, kayi follow
2)sai kayi mgn ta wannan number
08089222365
Zantura da 500mb
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bauchi