S.MANN graphic base

S.MANN graphic base

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from S.MANN graphic base, Business service, Old airport Bauchi, Bauchi.

20/03/2026

Assalamualaikum 🤣😂 ゚viralシ

21/02/2026

゚viralシ ゚viralシfypシ゚viralシ M Galadima

21/02/2026

゚viralシ ゚viralシfypシ゚viralシ

21/02/2026

゚viralシ ゚viralシfypシ゚viralシ

Suleiman M Galadima

21/02/2026

Please wait till end
Bakon Abin mamaki daga jihar Bauchi mutanen gida dubu da akai wa aika aika da sunan mai girma governor jihar Bauchi wato
SEN. BALA A MOHAMMED KAURAN DAULAR USMANIYA

A yayin da wata mata ta fake da sunan mai girma governor tayi WA mutane Rashin mutunci na rushe rushen gidaje

゚viralシ ゚viralシfypシ゚viralシ

06/02/2026

mun yan' arewa munfi mayar da hankalin mu akan Abun da ya kasance shirme ne

daga Sanda akai wannan mummunar kinsan gillar zuwa yanxu, zance akan Wanda yabada shaidar karyannan yafi trending.

kullum posting din sarkin karya TIKTOK da face book abinda yafi trending kenan

ammanta da hukunta wadanda yakamata a hukunta

゚viralシ

04/02/2026

NAMIJI ZAI IYA KAIWA KARFE 2:00 NA DARE IDONSA BIYU...

Sannan ya tashi karfe 6:00 na safe ya fita nema.

Alhali ana bin sa Bashi.
Aljihunsa Babu ko sisi.
Babu mai taimakonsa sai Shi kadai.

Amma duk da haka, zaka ga yana murmushi, yana da Yakini mai karfi a cikin zuciyarsa cewa:
"Watarana komai zai yi daidai, kuma watarana sai labari."

Wannan sam ba hauka bane...
WANNAN SHINE AKE KIRA NAMIJI.

Duk tsananin da kake ciki, kada ka fidda rai. Gobe ta Allah ce.

゚viralシ

04/02/2026

A mum returned home and saw her son and daughter like this sleeping and she snapped them, posted online and wrote

“Is there anything wrong here… or am I missing something?”

We came back from shopping and found our kids sleeping like this. Curled up, peaceful, safe, and comfortable in each other’s presence.

Their dad thinks it’s wrong.
I honestly don’t see anything bad about it.
These two are always together playing, laughing, protecting each other, and yes… falling asleep wherever sleep catches them. To me, this looks like innocent sibling love, trust, and a sense of security.

But parenting comes with different views, and I’m curious
What do you think?

Is this just kids being kids, or would you be concerned?”

Your thoughts ďż˝.

04/02/2026

toh fah innalillahi wa inna ilaihirraji'un ��

゚viralシ

Want your business to be the top-listed Business in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Old Airport Bauchi
Bauchi
70699