Richman

Richman

Share

"My Religion is my identity 🆔."

09/04/2026

Mutane Ko Kunyar Karya Bakwaji, Mutum Da Girmanshi Da Iyalanshi Haka Kawai Kadauko Abinda Bahaka Yake Ba Kasaka, Ace Maka Makaryaci Dan Fafaganda Ranka Ya Baci..

04/04/2026

With Isa Sadi – I just got recognized as one of their top fans!

07/03/2026

"Masha Allah Muna Rokon daka Karbi ibadun mu."

29/10/2025

DA DUMI-DUMI: Tinubu ya cire sunan Maryam Sanda, a cikin wa 'yanda zai yiwa afuwa. Social media fa tana tasiri sosai.

12/08/2025

"Idan kana so ka karfafa imaninka,
Kana bukatar ka tausasa zuciyarka,
Idan imaninka ya kasance mai karfi,
Zuciyar ka tana bukatar ta zama mai taushi
kamar gashin tsuntsu.

12/08/2025

'Yanci yana da daraja fiye da kowace irin kyauta, amma karbar kyaututtuka yana sa a rasa shi.

12/08/2025

Mutum mai hikima a cikin jahilai kamar kyakkyawar yarinya ce a cikin taron makafi. "In ji Sa'adi.

12/08/2025

Sarki ya dawo gida da daddare cikin yanayin sanyi mai tsanani.Sai yaga É—aya daga cikin dogarawansa (dattijo) babu rigar sanyi a jikinsa. Sarki ya ce, shin baka jin sanyi ne? Dogari ya ce, Ina ji ran kai dade, sai dai bani da wata rigar in ba wannan dake jikina ba...

Sarki y ce,zan saka a kawo maka rigar sanyi yanzu. Bayan Sarki y shiga gida, sai ya manta d alƙawarin da ya yiwa dattijon dogarin nan...

Ko d gari ya waye, sai aka tarar Dogarin nan y rasu a gefensa y rubuta takarda "Ran kai daɗe! Na daɗe ina jurewa wahalar sanyi, bayan ka yi alƙawari zaka bani rigar sanyi; na saka rai sosai, kuma haka ya sanya na kasa jurewa sanyin, hakan ya yi sanadiyar rasuwata......!

Cika alƙawari abu ne mai matuƙar muhimmanci, abin da kake gani ba komai ne a wurinka ba; wani da muhimmancin gaske yake ɗaukarsa. Ku kiyaye alƙawarin ƴan uwanku...!

12/08/2025

Kyauta ake shiga Masallaci. Duk wani wurin fasiƙanci sai an biya kuɗi. Mamakin ɗan Adam! Ya sayi Jahannama da kuɗinsa, ya bar Aljanna babu ko sisi.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Karofin Madaki
Bauchi