Abdullahi Muhammad Sagir

Abdullahi Muhammad Sagir

Share

ABDULLAHI MUHAMMAD SAGIR

26/10/2024

Yau saura kadan na yaga Madrid Premium Card nawa. amma badamuwa hakan ma wata sabuwar target ne munyi nasara awasa da yawa dan yau mun fadi ba yana nufin mun fadi gaba daya bane. alhamdulillah we moved.

21/09/2024

Ƙungiyar JIBWIS tayi ƙira ga rundunar Sojojin Najeriya da ta yi bincike ga lamarin Seaman Abbas kuma ta masa adalci.

Ƙungiyar IZALA tayi ƙira ga rundunar Sojin ƙasa ta Naijeriya (Nigerian Army) da ta gaggauta yin binciken ƙwa-ƙwaf ga lamarin Seaman Abbas Haruna, Sojin ruwan Naijeriya (Nigerian Navy) da ya samu matsala da wani babban sojin ƙasa mai suna burgediya janar MS Adamu wanda ya kulle shi a ma'ajiyar Soji (Gurd Room) dake Abaca Barrack har tsawon shekaru shida, wanda ta kai ga har ya samu taɓin hankali, ya kuma rasa tagwayen 'ya'yansa.

Shugaban IZALA ta tarayyar Naijeriya Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, shi yayi wannan ƙira a madadin Ƙungiyar, inda yace musulunci addinin zaman lafiya ne, kuma addini ne da yake son adalci da kyautatawa.

Shehin Malamin yace, Babban Sojin Janar MS Adamu ya ɗau matakin tsare Abbas ne domin rahoto ya nuna cewa yaje sallah ne aka nemi hukunta shi, dan haka muke so muji bahasi kan abinda ya faru saboda Addini musulunci Addini ne mai yin Adalci ga kowa da fatan Helkwatar sojoji zasu fitar da cikakken rahoto mai gamsarwa kan lamarin, tabbas muna cike da damuwa saboda tsare shi a Gurd Room har tsawon shekaru shida tabbas wannan lamari ya Sosa zukatan masallata a faɗin Duniya.

A ƙarshe Sheikh Bala ya nemi Shugaban tsaron Naijeriya (Chief of Defence Staff) General Christopher Musa, da Shugaban Sojin Ruwa (CNC) Vice Admiral Emmanuel Ikechukwu Ogalla, da suyi bincike cikin sauri a samawa wannan bawan Allah Seaman Abbas 'yanci ya koma cikin iyalansa yaci gaba aikinsa matuƙar bincike ya nuna bayi da laifi, kuma ayi gyara domin kaucewa faruwar hakan a gaba.

Tun farko dai anga wani Bidiyon ya nuna yadda matar Abbas Haruna mai suna Hussaina ta zayyana irin halin da mijinta ya shiga bayan da ya samu sabani da shugaban bataliyarsa kan ya je sallah, lamarin da ta ce ya kai ga tsare shi har ma ya haukace.

JIBWIS NIGERIA

Photos from Abdullahi Muhammad Sagir's post 20/09/2024

DELL Latitude 3190
11.3 inch
Dual Core
Intel
8th Gen
64GB SSD
4GB RAM
Battery 5-8hrs
Belgium
Quantity: 2
Price: 135k
Best For Tesnet, High Speed Internet
DM For Deal

08/08/2024

Hukumar kula da Harkokin Kasuwanci «Corporate Affairs Commission» ta sanar dacewa Duk me sanar'ar POS ko mai aiki dashi idan ya uche kwana bakwai masu zuwa bai mallaki takardar kasuwanci ba,

CBN zai dakatar da aikace-aikacen shi na hadadar kuɗi na Asusun ajiyar na banki har sai ya mallaki takardar kasuwanci

Masu buƙatar CAC suyi magana ta WhatsApp number 09030000490

13/07/2024

Congratulation. Daga cikin yan fafutuka wani shima mun kammala registered na company sa Allah yasa afara asa'a indeed we moved.

09/05/2024

Dafatan kuna taba grass Yan Baiwa.

20/04/2024

THE AFRICAN TRIBE THAT CHOSE DE@TH OVER SL@VERY .

31/12/2023

Chromatic Tesnet Kuyi Kokari kuyi koda bakada system

kayi amfani kiwi browser ko mises wajen adding extension

ka samu kayi domin yana da matukar amfani sosai

linsk a kasa

https://r.chromatic.finance/gTw2B

Denawatrick Technologies Ltd in DENAWA D.I.E 29/12/2023

i dan bakayi bacci ba akwai airdrop wanda zasu rufeshi da darennan do it now

Denawatrick Technologies Ltd in DENAWA D.I.E wadanda basuyi bacci ba airdrop yau zasu rufe ⚙️ My details 📣 Telegram: 1 🐦 X (formerly Twitter): 📣 Join Snowy Discord Server: 0 Follow Snowy on Medium: [email protected] 👛 Enter your Injective (INJ) wallet address from Keplr Get your Address at Keplr, and submit it...

Telegram: Contact @MatmoAirdropBot 29/12/2023

try this airdrop may yayi abun kai dace Airdrop Balance: 200000
Referral Balance: 0

🎉 Share this link to your friends.

👥 Referral Link:

Telegram: Contact @MatmoAirdropBot

29/12/2023

Kinza Airdrop, backed by Binance Lab....☑️

Kinza Finance, Kamfani ne na lending and borrowing a Blockchain industry.

Idan da hali ayi wannan Airdrop din.

Kayi pasting din link din a Mises Browser, Kiwi ko Chrome 👇

https://app.kinza.finance/ #/referral?referralCode=BHFU5A

Sai kayi connecting wallet 'dinka (ayi amfani da TW, wato Trust wallet, a shawarce kenan).

Iya abinda zaka yi kenan.

Yi kokari kayi sharing link 'dinka wasu ma su samu kaima ka samu.

Muna fatan alkhairi, in sha Allah. Ga link din a kasa👇 shi kadai.

28/12/2023

another testnet malamai in kawai masuyi amma yana da dan wahala mai tambaya zai iya yi links https://nebularevelation.com/ #/airdrop/invite Referal Code: M-Trz3lscLC2_e7dU6od4

nebularevelation.com

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Bauchi