IDRIS Muhammad IDRIS
Just for funny image like and comment in every post Happy new year
Pastor Yazo Da Mota Yafaka Yazaro 5k Yabawa Wani Dattijo, Cikin Murna Dattijo Yace Allah JiQan Jesus π₯²ππ€£
Yanzu Hannun kowa da Charbi babu izala babu darika.
25/12/2023
Duk shekara gidan su jacob muke zuwa muchi shinkafa da naman kirsimeti dazu na kirashi akan wannan shekarar a kara sanwa zamu zo da yawa yake fada mun ai sun musulunta π
10/08/2023
FALALAR KEKE.
* Yana kaara Tattalin Arziki.
* Yana kaara Lafiya.
* Yana kaara Kuzari.
* Yana Rage Kitse.
* Yana Rage Girman Kai.
* Yana Tage Yawan Yawo.
* Yana sa kasamu Mace mai Sonka don Allah.
* Yana Razana masu Gidan Mai.
Gawata dama ta samu ta magance tsadar man fetur
09/07/2023
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS.
Tinubu ya gaji takwaransa shugaban kasaa Umaro Embalo na Guinea Bissau ne a matsayin shugaban na ECOWAS.
A cewarsa bayan k**a shugabancin ECOWAS:
"Za mu dauki dimokuradiyya da muhimmanci, dimokuradiyya na da matukar wahala amma ita ce mafi kyawun tsarin gwamnati."
Wane ci gaba kuke tunanin Tinubu zai kawo wa Najeriya a zamansa shugaban ECOWAS?
Karanta cikakken labarin a sashen sharhi.
Hoto: Bola Ahmad Tinubu/Facebook
Duba nan: https://tinyurl.com/4k3bvw2e
Ashe idan dare yayi haka agwagwaπ¦π¦take
Da shegen guduπ€?
Tunda Aikin Hajji
Bai Samu Ba
Sai A Shirya
Aikin Hanji
Duk wani mace mayaudariya Allah yasa haqoranta nagaba suzube mukuma maza Allah shiryemu πππππππ€Έπ€ΈπΆπΆ
May your life be as awesome as you pretend it is on Facebook.. π
A woman who stand by you when you are broke has another man giving her money.
If I give u 2million to buy anything for me and keep the change to yourself,what will you buy for me?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Nassarawa
Bauchi