AMRAT AMAZA

AMRAT AMAZA

Share

Alhamdulillah always๐Ÿ™๐Ÿ‘ฏ
Always available on service๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‘ˆ
We will go through our costumers
๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜

Photos from AMRAT AMAZA's post 07/05/2026

SUBHANALLAH ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
A yau mun samu mummunar labarin afkuwar mummunar hadarin motar abokin mu Ameer Wambai Wanda aka fi sani da (Shamaki) Drivan da ke jan motar da na kusa dashi sun rigamu gidan gaskiya ๐Ÿ˜ญubangiji Allah ya jikan su da rahma ya kai haske kabarin su, shi kuma Ameer Allah ubangiji ya mayar masa da mafificin Alkhairi ๐Ÿ™๐Ÿ™

Photos from AMRAT AMAZA's post 29/04/2026

Dr Ibrahim Ali Usman ya saya form in tsayawa takarar kujerar sanatan Bauchi ta kudu ๐Ÿ’ช

M

21/01/2026

Ko da naka ka so na gari ๐Ÿ’ช๐Ÿ’•

06/01/2026

Ko da naka ka so na kwarai ๐Ÿ™๐Ÿ’ช

Photos from AMRAT AMAZA's post 09/11/2025

YAU MURRASUL,,,,,,
ciki birgewa da ban shaโ€™awa, wata tsangaya dake Anguwan kur dake kan titin Railway Bauchi me suna MADARASATUL MARKHAZIL AS-SAQAFIYYUIL ISLAMIYYA sun gudanar da muzahara ta Yaumurrasul wanda yan uwa mabiya darikar tijjaniyya ke gudanarwa domin nunawa da kuma bayyana farin cikin su a fili , wannan muzahara ta sami jagorancin babban malamin ta da yayi fice sosaii wato MALLAM MUHAMMADU.
Comrd Abdullahi Geetal

30/10/2025

Allah gatan bawa๐Ÿ’ช๐Ÿ’•
Ibrahim Ali Usman Foundtion

24/10/2025

Allah amen ๐Ÿ™
IBRAHIM ALI USMAN FOR SENATOR BAUCHI SOUTH 2027

Want your business to be the top-listed Business in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Old Hamdala Clinic Bauchi
Bauchi