Taskar Shamsu Habibu Azare
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Taskar Shamsu Habibu Azare, Education, Azare.
NO MERIT FOR MINISTERS SACKED
Written by
Shamsu Habibu Azare
2nd September, 2021
It was yesterday that president Buhari announced the sacking of his two cabinet members Sabo Nanono who was the minister of Agriculture and rural development and Saleh Mammam, who was the minister of power.
However it was explained that Nanono was sacked for backwardness in the success achieved in his ministry, while that of power it was due to expiration of period given to him to ensures stable supply of power 24/7 in the country. Hahahaha I laughs out loud when I heard the above-mentioned reasons as a tools for sacking the Ministers. The disengagement of the Ministers is like to invite a tortoise to company you, after walking for some miles, then you reject his company and blame the tortoise for inability to Walk fast. The truth of the matter is that, if you want enjoy the walking together with tortoise you most provide facilities that will carry you and the tortoise, otherwise, tortoise should not to blame for inability walk fast.
The reality is that, President Buhari has fail to fulfilled his campaign promises especially in the sectors of the affected ministers, it's known by all that there is no concrete provision of any realistic plan made by Buhari's adminstration in the agricultural sector but a bourder closer which makes the system more worst than before, In addition there is no provision of any modern tools that will modernize the sector inorder to enable the farmers to produce more rawmaterials for house hold and companies, but Buhari's administration is always encouraging farmers to engage themselves in farming system without provide them with modern equipment, and still president Buhari is expecting positive result from the sector, hmmm this is practically impossible.
In the power sector, who is to blame for inability to provide 24/7 supply of electricity in the country marketers or government? the answer is government considering that, despite that the government was privatized the sector, but still it's playing a vital role in sector and due to corruption, mismanagement, and lack of supervision of Buhari's administration makes the sector progressively getting to worst.
Nevertheless my philosophical reasoning will not allow me to blame ministers for their incompetency and praise President Buhari for firing the ministers, but to blame president Buhari for his incompetency to lead and lack of supervision courage that allowed the ministers to mismanagement their offices.
Thank you for understanding
Written by yours Shamsu Azare.
Today been Monday, 15th Octobar, 2018. Marks a day for another history in my life Journey, its a day for my assuming duty as a Principal of AN-NASR BASIC SCHOOL KANO (ANNEX) Madobi road. Before this position I was been An Account of our MAIN BRANCH alone Sheck Jafar Road Dorayi Kano.
Thank you my Mommy for your welwishes to me.
SAURAYI DA BUDURWA 1.
Wani saurayi ne da budurwarsa
s**a yi hira k**ar haka:
Saurayi: Ladidi an tashi lafiya?
Budurwa: Ta yi biris k**ar ba ta ji
shi ba.
Saurayi: Ladidi an kusa daura mana
aure amma har yanzu ba ki daina yi
min wulakanci ba.
Budurwa: Ta sake biris.
Saurayi: Dama ba wani abu ne ya
kawo ni ba illa in tambaye ki ko kin
iya tuki. Domin ina son matata ta
kware a tuki
Budurwa: Nan da nan ta amsa
cewa Tanimu ke nan shi ya sa nake
matukar sonka.
Saurayi: Uhmm…
Budurwa: To wace irin mota za ka
saya min?
Saurayi: Mota kuma?
Budurwa: Eh mana, ba yanzu ka
tambaye ni ko na iya tuki ba?
Saurayi: Ni fa tukin tuwo nake nufi
don wani masoyina ne ya ba ni
kyautar buhun masara.
ZANI KO ISHMAWY?
Wani Bagobiri ne matarsa ta shiga
Islamiyya, rannan ta dawo daga
makarantar, ta zauna kenan sai ga
mijin nata ya dawo daga aiki. Kafin
ma ya huta sai ta ce masa:
"Maigida, ina so ka sayo mini
Ishmawy." Shi kuwa sai ya k**a
muzurai irin na mazan nan masu
nuna iko, ya ce mata: "Yadi nawa
zai ishe ki d'inkawa?" Shi a zatonsa,
Ishmawy zani ne, bai san littafin ba
ne na addini.
'YAR SOJA.
Wani mahaukaci ne da ya saba cin
kayan yara ba tare da ya biya ba,
yakan tare yaran da aka doro wa
talla ya amsa da karfi ya cinye.
Rannan sai ya ci kayan wata diyar
soja, ta koma gida tana kuka,
babanta ya turo sojoji s**a k**a
shi s**a fara casa shi. Nan da nan
ya fara kururuwa, yana cewa:
“Jama’a ku taimaka, kuna ganin
mahaukata suna duka na, idan
kuka kyale su za su kashe ni, domin
ba su da hankali.”
KISHIN MATA!
Wani mutum ne tare da matarsa,
rayuwa ta yi masa zafi, ya fara
hayar da babur. Wata rana ya ci
karo da wani tsohon abokinsa
attaijri, yana cikin hamshakiyar
mota. Attajirin ya ga halin da yake
ciki, ya ba shi cekin Banki na Naira
miliyan 10. Saboda murna, ko
adireshe ko lambar waya bai amsa
ba, haka s**a rabu ya tafi gida
yana murna. Yana zuwa gida s**a
zauna da matarsa, domin tsara
yadda za su kashe kudin. Ga yadda
ta kaya:
“Za mu sayi gida. Za mu sanya
’ya’yanmu makarantar kudi. Za mu
sayi mota. Zan saya miki kayan
alatu. Zan kara aure.” Yana fadin
haka, sai ta shammace shi ta fisge
cekin kudin daga hannunsa ta jefa
a bakinta ta taune, ta hadiye. Ga shi
bai san inda zai kara ganin abokin
nan nasa ba!
IDAN KAI NE MIJIN YA ZA KA YI?
ZA A YI SANYI!
Wani Bazazzage ne ya je wurin
budurwarsa, suna cikin hira sai
kawai hadari ya taso. Kafin ka ce
me, an fara ruwan sama mai karfin
gaske. Ganin haka sai baban
yarinyar ya fito daga gida, ya ce
mata: “Da alamu wannan ruwan ba
mai tsagaitawa ba ne, watakila a
kwana ana yi. Ki shiga ki gyara
masa dakin baki, da safe sai ya
tafi.” Nan da nan ta shiga gida ta
fara gyara daki, tana gamawa sai
s**a fito ba su ga Bazazzage ba.
Can sai ga shi nan ya shigo a guje,
ya jike jagaf. Sai baban ya tambaye
shi cewa: “Daga ina haka?” Sai
saurayin ya ce: “Gidanmu na je na
dauko bargona saboda na san za a
yi sanyi cikin dare.”
GODIYAR ANGO.
Wani ango ne ana walimar bikinsa
a gaban ’yan uwa da abokan arziki,
bayan an kammala sai aka ce ya
tashi ya yi jawabin godiya. ANGO:
Godiya ga Malam Hashimu dillalin
gidaje, wanda ya ba mu aron gidan
da za mu zauna kafin mu samu na
haya. Ba zana taba mantawa da
Hajiya Tasallah Mai Adashi ba,
wadda ta ba ni daukar farko don in
kai kudin auren. Godiya ga Asabe
Dillaliya, wadda ta ba mu bashin
atamfofi da shaddodi da muka saka
a lefe. Allah Ya saka wa kanwata
Basariyya, da taimakonta ne na fita
kunya, inda ta ba mu aron
akwatunan lefenta muka saka
kayan a ciki, bisa yarjejeniyar
mayarwa bayan an gama biki da
mako 2. Allah Ya bar zumunci, Ya
ba mu ikon cika alkwurran da
muka dauka. Ba zan manta Atiku
Mai Wanki Da Guga ba, da ya ba ni
aron kaya domin in saka a wannan
rana. Mun gode.
WATA MAGE.
Wani mutum ne matarsa ke da
mage, kullum ta dame su da barna.
Wata rana sai ya dauke ta,
ya yi tafiya mai nisa da ita cikin daji
da motarsa. Ya aje motar, ya dauki
magen ya yi tafiya mai nisa da ita
cikin dajin nan, ya jefar da ita. Ya
k**a hanyar dawowa sai ya yi
makuwa, ya rasa inda ya aje motar.
Tun safe yake tafiya har La’asar bai
kai ga inda ya aje motar ba, sai ya
buga wa matarsa waya, ya sanar
da ita halin da yake ciki. Matarsa ta
ce: “Ai kuwa bayan tafiyarka da
awa biyu sai ga magen ta dawo
gida.” Shi kuwa sai ya kara rudewa,
ya ce wa matar: “Ba magen waya
mu yi magana da ita”
'DANGOTE NAKE SO.
Wani Inyamuri ne ya je wajen mai
tafsiri ya ce zai musulunta. Bayan
an gama dora masa kalmar
shahada, aka tambaye shi ko wane
suna yake so. Ya tambayi a zana
masa misalan sunayen Musulunci,
aka ce masa akwai Ibrahim ko
Nuhu ko Isa ko Yahaya ko Aminu
da sauransu. Kun san Inyamuri da
son kudi, ko da ya ji haka sai ya yi
murmushi, ya ce: “Cikin sunayen
ban ji an hada da dangote ba. Ni
sunan nake so a rada mani.”
GORIBAR KANO!
Wani Bazazzagi ne dan uwansa
yana zaune a Kano, sai ya kai masa
ziyara. Yana zuwa ya tare shi da
farin ciki da fara’a, ya ba shi ruwa
mai sanyi ya sha. Bayan ya huta
sai ya kawo masa kayan marmari,
ciki har da tuffa ja.
Da ya ɗauki tuffa ya gatsa, sai ya
ce: “Kano komai nasu daban ne, tun
da nake a duniya ban taba cin
goriba mai laushi da zaki k**ar
wannan ba. Ashe cutarmu ake a
Zariya!”
MATSORACIYAR DALIBA!
Wata rana malamin makarantar
boko ya bai wa dalibai jarabawar
da za su yi a gida, ya ce kowa ya
zana hoton wani abu sai a kawo
gobe. Bayan sun kawo washegari
sai malamin yana dubawa can ya
lura da cewa wata daliba ba ta
zana komai ba a takardarta,
sunanta ne kawai ta rubuta. Sai
malamin ya tambaye ta dalilin da
ba ta zana komai ba. Ita kuma tana
tsoron malamin sosai, sai ta ce:
"Wallahi malam na zana hoton jaki
yana cin ciyawa, watakila ya cinye
ya yi tafiyarsa."
Idan kai ne malamin me za ka yi
mata?
CAJIN WAYA!
Wata rana wani Bakano ya je
bakunta Zariya, yana shiga garin,
kawai sai ya ga mutane sai gudu
suke yi. To abinka da bako, bai san
me yake faruwa ba, kawai shi ma
sai ya shiga sahun masu gudu.
Ana cikin gudu to sai ya ga kowa
da ya zo kofar gidansa sai ya ga
kawai ya shiga, kuma ba tare da ya
rufe kofa ba. Ya duba ya ga yadda
kowa ya fita daga hayyacinsa, ana
ta gudu.
Kawai sai ya yanke shawarar, ya
rike daya ya tambaye shi. Yana
juyawa sai ya rike na gefensa, ya ce
masa: “Wai gudun me ake yi ne?
Sai mutumin nan ya ce: “Ai wutar
NEPA aka kawo, shi ne kowa yake
gudu ya je ya saka cajin waya.”
SATAR AKUYAR TSOHUWA.
Wani 6arawo ne yaje sata gidan
wata tsohuwa. Bayan ya yi sa'a ya
saci akuyar ya kai kasuwa ya sayar
naira dubu shida, sai ya laluba jakar
sa domin ya hada kudin da na
aljihunsa, ashe ya yi rashin sa'a ya
zubar da naira dubu ashirin a gidan
tsohuwa.
Fitowar tsohuwa ke da wuya sai ta
ga ba akuya amma ga daurin kudi
a aje kusa da tirken akuya.
Tsohuwa ta dauka ta godewa Allah.
Ba jimawa kawai sai ga 6arawon
ya dawo gidan sai ya tarar da
tsohuwa zaune tana kirga kudi, sai
6arawo ya yi qarfin halin gaisheta,
ta kuma amsa mishi. Sai 6arawo ya
ce "wallahi Inna akuyar ma dubu
shida aka siyar da ita". Sai tsohuwa
ta ce "eh haka sha'anin kasuwa
yake, yau riba gobe faduwa.
ABIN MAMAKI BAYA KAREWA!
China ta hada wani machine mai
k**a barayi, da aka kai shi America
cikin minti 20 ya k**a mutun 30,
da aka kai shi England cikin minti
40 ya k**a mutum 250, da aka kai
shi Saudiya cikin kwana 8 ya k**a
mutun 2, da aka kai shi Ghana cikin
kwana 1 ya k**a mutum 2000, da
aka kai shi Cameroon cikin minti 20
ya k**a mutum 1500, da aka kai
shi Nigeria cikin minti 3 aka sace
machine din.
SABODA KUDI!
Wata yarinya ce aka yi wa cikin
shege, mahaifinta da mahaifiyarta
s**a k**a dukanta suna cewa ta
gaya musu wanda ya yi mata shi.
Yarinyar ta ce wani mai kudi ne na
shiyyarsu yayi mata shi. Da aka je
aka kira mai kudin, aka tambaye
shi, sai ya kyale su har sau uku,
sannan ya ce: “Ni ne na yi mata.
Idan ta haifi namiji zan ba babanta
Naira miliyan 5, mahaifiyarta Naira
miliyan 3, yarinyar kuma Naira
miliyan 2. Idan kuma ta haifi mace,
zan ba babanta Naira miliyan 3,
innarta Naira miliyan 2, ita kuma
yarinyar Naira miliyan 3” Ya ci gaba
da cewa: “Idan kuma cikin ya
zube…” Bai ida maganarsa ba sai
baban yarinyar ya yi farat ya ce:
“Sai ka sake yi mata wani cikin!”
GUDUN NI'IMA.
Wani mutun ne ya ga hadari ya
hadu, gari ya yi baki kirin sai ya
k**a hanyar gida yana ta sauri. Sai
s**a hadu da wani mutum, ya ce:
“Malam, ni’imar Allah za ta sauka
kake gudunta?” Sai mutumin nan
ya daina sauri, ruwan ya sauka ya
yi masa dukan tsiya. Rannan yana
zaune sai ya ga wannan mutumin
da ya hana shi sauri yana ta sauri
saboda ya ga hadari. Ya ce: “Malam
rahama za ta sauka kana
gudunta?” Sai ya ce: “Ina gudu don
kada in taka rahamar ne.”
MASU HAIHUWA.
Wasu mutane ne su uku, s**a kai
matansa asibiti domin haihuwa,
daya ma’aikacin kamfanin 2 Effects
ne, daya ma’aikacin kamfanin 3
Crowns, daya kuma ma’aikacin
kamfani 7Up ne. Suna zaune suna
hira, suna jiran sak**akon
matansu sai ga nas ta fito, ta ce:
“Ina ma’aikacin 2 Effects?” Da ya ce
ga shi sai ta ce masa: “An samu ’yan
biyu.” Ya k**a murna. Bayan ta
shiga ta sake dawowa, ta ce: “Ina
ma’aikacin 3 Crowns?” Ta ce masa:
“An samu ’yan uku.” Da ta koma
ciki, bayan kimanin miti biyar sai ta
dawo, ta ce: “Ina ma’aikacin 7Up?”
Sai ya k**a kuka, yana tsammanin
’ya’ya bakwai matarsa ta haifa, ya
ce: “Wayyo Allah, ga ni!” Sai ta ce
masa: “An samu da daya amma ya
koma.” Nan take sai ya ce:
“Alhamdu lillahi!”
GOMA DA AKAYIWA
BUSHARA DA ALJANNA.
1:Abubakar Assiddik
2:Umar Ɗan Khaɗɗab
3:Usman Ɗan Affan
4:Aliyu Ɗan Abi Ɗalib
5:Ɗalha Ɗan Abdullahi
6:Zubairu Ɗan Awwam
7:Abu Ubaida Ɗan Jarrah
8:Abdurrahman Ɗan Aufu
9:Sa'idu Ɗan Zaid
10:Sa'ad Ɗan Abi Wakkas.
yasa mudace.
A yau 17-1-2017
Mai girma Dan Makwayon Safana, Jarman Gwazaye, Mai Anguwar Geza, Asp Abubabakar Abdullahi.
Ya baiwa Shamsu Habibu Azare sarautar Santalin Dan Makwayon Safana, Santalin Jarman Gwazaye, Santalin Unguwar Geza.
To day been 2nd May, 2017. Marks a day for maturity of my treaty agreement with management of AN-NASR BASIC SCHOOL Dorayi karama, Fanshekara road Kano. were they employed me to serve the following responsibilities.
1. Class room teacher.
2. Accountant.
GODIYA TA TABBATA GA ALLAH (SWT).
Hakika Malam Bahaushe yayi gaskiya da yace "Komai yai farko karshen sa zaizo" yau 3\09\2016 ta kasance ranar tarihi a gareni kasan cewar a yau dinne muka kammala karatun neman takardar shaidar Malunta ta kasa wato (N.C.E.) a COLLEGE OF EDUCATION, AZARE.
Ya Allah ka sanya albarka a wannan karatu da mukayi ameen.
ALHAMDULILLAH
My college had
posted me to
government day
secondry school
Matsango Azare for
Teaching Practice
Your prayer is very
vital behind the
achieving goals of
my being there.
'yan uwa masu girma barkan ku da warhaka
duk wanda yake da sha'awar shiga group dina na WhatsApp yayi comment da lambar sa ta WhatsApp.
08036079098
If you want know your past look at your present condition if you want know your future look at your present actions
The power of your compedence remaind you success
May Allah (SWT) ease our burdens, purify our hearts, make our ends better than our beginnings, enlarge our graves and make them portions of the best part of Paradise and give us Jannatil Firdausi as our final resting place.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Azare