Nasiru Ala Support Organization
This is Dr. Nasiru Ahmed Ala's Campaign Organization Joint. Join us of achieving the mission together
01/09/2024
Katagum ta haɗu waje Guda!
Allāh Ya muku ja goranci, Ya baku nasara, Ya kuma fisshe ku kunyar al'umma, amin.
30/08/2024
Gwani ta kowani fanni.
Dr. Nasiru gumbar dutse!✊
02/08/2024
رب اجعل هـٰذا بلدا ءامنًا🤲
03/06/2024
Happy Birthday, Aliyu.
Allāh Ya ƙarawa rayuwa albarka, amin.
Sarkin Yaƙi!🥂
12/03/2024
Ramadan Mubarak from Sarkin Yaƙi, Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala.
06/03/2024
A madadinsa da ɗaukacin masoya da magoya baya, Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala ke taya Kakakin majalisar jihar Bauchi, Rt. Hon. Abubakar Y. Sulaiman, murnar sake amsar rantsuwa a matsayin Kakakin majalisar. Muna addu'ar Allāh Ya ba shi nasara da dukkan 'yan majalisun mu, amin.
- Nasiru Ala Support Organization
Video: Daga Dandalin Taro, Inda Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala ya bada kyautar sabbin mashina biyar ga magoya bayansa.
23/02/2024
Daga Dandalin Taro, Inda Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala ya bada kyautan sabbin mashina biyar ga magoya bayansa.
17/02/2024
Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala tare da takwarorinsa 'yan majalisa kenan yayin ziyarar ta'aziyya ga Hon. Farouk Mustapha wanda ya samu hatsari kwanan baya kuma ya rasa mahaifiyarsa. Muna addu'ar Allāh Ya gafartawa magabatanmu shi kuma ya ƙara masa lafiya tare damu baki ɗaya, amin.
15/02/2024
Jan Biro…✍️
Zaɓe Biyu!✌️
Rantsuwa Biyu!✌️
Certificate Biyu!✌️- Duk a cikin single tenure. Bashi wuta Dakta.😂
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Chinade/Madara
Azare