Alh bashar kabir sarkin Azare gallery
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alh bashar kabir sarkin Azare gallery, Blogger, Sardauna Road nasarawa, Azare.
19/07/2024
Bismillahirrahmanirrahim
Takawa lafiya Alherin Allah sarkin Azare Bashar
Alhamdulillah MashaaAllah
26/03/2023
Innalillahi wa'inna ilaihin amadadin Mai Girma Sarkin Azare Alhaji Bashar Kabir Umar da 'yan Majalisar sa muna miki tazaiyar mu ga Mai Girma Sarkin Gamawa Alhaji Adamu Dahuwa Abdulkadir narashin Mahaifiyar shi da yayi ayau Lahadi 26/3/2023 muna mata addu'ar Allah yajikanta da rahama Allah yasa aljannah makomar ta Intamu tazo Allah yasa mucika da imani.
20/02/2023
Bismillahirramahnirrahim
Monday tushen aiki
Alhamdulillah MashaaAllah
10/02/2023
Assalamu Alaikum warahamatullahi wabarakatuhu
Barkan mu da juma ah dafatan anyi juma ah lpy
Sakon barka da juma ah daga Mai girma sarkin Azare Alh bashar kabir umar zuwaga Mai martaba Sarkin katagum HRH. Alh Dr Umar Kabeer Umar II OON Emir Of Katagum, yana yiwa mai martaba barka da juma ah dafatan yayi juma ah lpy
Da kuma Al ummar garin Azare da masarautar katagum dama kasar katagum gabaki daya.
08/02/2023
Bismillahirrahmanirrahim
Barka da fitowa dan waliyyin Allah
Ya hayyu ya qayyum birahmatika astagisu
Alhamdulillah MashaaAllah
07/02/2023
Bismillahirrahmahnirrahim
Takawa lafiya Mai Azare
Alhamdulillah MashaaAllah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the public figure
Website
Address
Sardauna Road Nasarawa
Azare
751011