Sanimusuluhu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sanimusuluhu, Health/Beauty, Apapa.
Bna be nmnn
M😋
Kalkoo
Sona
Npaxxcpp. Bn
Mmmmm99999nsa.
CbbzZxccvnkatuuiioppasdfgghhjkZz # #
Hjjbvvv be v
Allah Kabamu zaman lafiya,dan darjar Annabi da Al.qur.ani, Allah Amen!!!!
31/08/2022
Wanna xabin talakka kena 2023 insha Allah
26/08/2022
Wannan Baƙin Zaluncin Da Me Ya Yi K**a?
DAGA Shuaibu Abdullahi, DimokuraÉ—iyya
Na'ibin Masallacin Jumaa na Zangon Daura dake garin Mando a karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, yake bayar da wannan labarin lokacin da yake gabatar da khuduba yau Juma'a.
Yace wani mutum ne aka yi garkuwá da matar sa tana dauke da juna biyu, bayan doguwar tattaunawa s**a yarda zasu karbi naira miliyan hudu a matsayin kudin fansa, da shi da 'yan uwa da abokan arziki s**a hada naira miliyan hudu daidai ana shawarar wanda zai kai kudin sai s**a sake kira a waya s**a yi mishi albishirin cewar matar sa ta haifi 'yan biyu, a saboda haka su ma 'yan biyun sai an biyawa kowannen su naira miliyan biyu a matsayin kudin fansa a maimakon miliyan hudu da zai kawo kudin fansár matar sa yanzu miliyan takwas zai kawo, kuma s**a ce shine zai kawo kudin da kan sa.
Ya siyar da gidan sa da motar sa da shagon da yake yin kasuwanci da jarin sa da dukkan abun daya mallaka da gudun mawar al'umma aka hada miliyan takwas daidai, ya k**a hanya ya same su, inda s**a karbi kudin s**a kirga kudin sun cika daidai, to ina matata?
Shine suke shaida masa sun kashé matar, 'yan biyun data haifa kuma karnukan su suna jin yunwa sai s**a basu 'yan biyun s**a cÃnye, idan yana musu ma yazo su nuna masa inda s**a zubar da gawar su.
Ke duniya wannan wane irin bakin zalunci ne, Ubangiji Allah ya saka masa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Apapa