Arewa Reporters
Yada Labarai Na Gaskiya ! Labarai
10/08/2026
LAIFIN WAYE : A ajiye mutum kan laifin da bai wuce ai sasanci a Police Station ba amma a ce an kai mutum birson.
fans
Arewa Reporters
10/08/2026
Muslim Muslim Ticket Din Karya : Mutumin Zai Haddasa Fitina A Najeriya In Ba Taka Masa Birki Ba.
Duk Mai Imani Da Imani Zai Yarda Da Ni Domin Musulunci Bai Koyar Da Karya Ko Rashin Adalci Ba.
Bayan Fadin Magana Mara Tushe Kan Musulmai, Ya Zo Ya Fada Kan Kiristawa.
A kan Musulmai ya ce in baka yarda da Muslim Muslim Ticket ba,ka yi ridda.
Wanann Aya ce ko Hadisi ?
Na biyu, ya ce Kiristawa su ne s**a sa bam (Bomb) a Masallacin Sarki na Kano, ka ga wannan ma SAGI ne.
WAI JAMA'A BA WANNAN MUTUMIN BA NE YA KAI MUSULMAI MASALLACI RANAR IDI, KAFIRAI S**A KASHE SU
ALHALIN SAI DA AKA CE MASA KADA YA JE ?
Ya Allah kai mana maganin masu kokarin haddasa fitina a Najeriya, musamman tsakanin Musulmai.
fans
Arewa Reporters
09/08/2026
Amaryar Auran Da Kwankwasiyya Ta Hassasa A Kano.
Allah ya basu zaman lafiya da abinda ake bukata don hidimtawa gida.
fans
Arewa Reporters
09/08/2026
Angwaye : Wasu na ganin an yi daidai wasu na ganin ba a yi ba , barin tsaffin nan, su yi aure.
Kowa yana da yancin fadin raaayinsa.
Allah ya bamu shugabanni na gari, masu tausayin jama'ar Najeriya.
fans
Arewa Reporters
09/08/2026
Duniya Mai Yayi Hmmm
fans
Arewa Reporters
08/08/2026
Gwamnatin Da Karuwai Suke Da Capacity : Lalacewa takai Lalacewa ace kanada mukamai Har Guda 2 a Wanan Gwamnatin ta ta Babawo
Amma Saboda lalacewa Ka Kasa taimakon Mutanen da s**ayi maka Wahala koda yayane
Abun kunya ya kare maka Da makotanka ma kuka Suke da Kai har yanzu Baka taimakon Mutanen Unguwarku ba
kafi gane Taimakon Mutanen Banza Daga Lokachin da kaga Mata idonka Har Lumshewa yake Domin burinka shine kabasu kudi
to wallahi Ka kiyayemu muna sane dakai Sosai bakada wayyoh ko kadan.
Kai kuma kare 🐕 idan naji kayi Zagi dama nasan gadon Zagin kayi
fans
Arewa Reporters
08/08/2026
Son Zuciyarka Ne Wannan Malam: Duk Wanda Yake So Ya Gamu Da Allah Lafiya, To Ya Zaɓi Tinubu, Saboda Babu Kamarsa Cikin Ƴan Takarkaru, Kuma Ni'ima Ne Shi Da Allah Ya Baiwa Ƴan Nijeriya, Inji Imam Sadiqu Inuwa Zubairu Bauchi.
Wasu malamai sun zama wakilan shedan maimakon Wakilan Annabi Muhammadu SAW.
fans
Arewa Reporters
08/08/2026
Musulmai Babu Hadin Kai : Wallahi Yau Da A Ce Malamin Nan Kirista Ne, Da Tuni Kungiyar Kiristoci Sun Nemi Lallai Sai An Sake Shi.
Allah sarki Musulman Arewa..
Kai ko Musulmin Kasar Yarbawa ne da tuni ka ji Kungiyoyinsu na yarbawa Musulmai sun yi magana.
fans
Arewa Reporters
08/08/2026
Wa Kuke Ganin Ya Dace A Zaba Cikin Malaman Musulunci Su Wakilci Musulmai Domin Gayawa Shugaban Kasa Gaskiya Kan Lamarin Najeriya?
Kuna ganin shi wannan Omologo din yana jin magana?
fans
Arewa Reporters
08/08/2026
Yan Iskan Kano : Da Gwamna Ya San Allah Kuma Yana Tsoran Allah Ba Zai Bar Mutane Irinsu Alajiji Nagoda Cigaba Da Lallata Tarbiyar Jama'ar Kano Ba Amma Lokaci.Dr Bashir Dorayi.
Wallahi gwamna sai Allah ya tambaye kan irin yadda ka bari ake rashin mutunci kala kala a jihar Kano.
Me amfanin shugabanni irin wannan na Kano da sauran Najeriya kodayake jahiIai ba zasu gane ba.
Ya Allah ka kawowa jama'armu dauki bisa halin da suke ciki musamman a fannin shugabanci.
fans
Arewa Reporters
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Mai Tama By Model Primary School
Abuja