AREWA BLOG. COM
Arewa Blog.Com Gidan Labarai Da Nishadantarwa. ku Biyomu Domin Samun Labarai Masu Inganci ✔️
18/08/2026
Adamawa Ayau, Labari Da Dumi Dumin Ta....
Mum'munar Labari Ga Mutanen Central Zone Baki Daya.
Yanzu muke samun Labari Alh. Aliyu Jamilu Babson ya janje, daga takarar shi ta Senator a central zone Adamawa State. Amma yanye'warshi ba haka bane kawai tana da alaka da batu ta family.
Bugu da Kari, a bayanan da muka samu, shi Alh. Babson yace, bai janye takarar shi, ma wani bah koh kuma don wani bah, wannan kawai wata shawara ce na family, shi yasa ya zantar da hakan.
Shawaran mu ga Alh. Babson itace, ya koma APC kawai, domin babu anfanin zaman shi a PDP din, dalili shine, mutum mai kamala da al'ummah irin Alh. Babson Adamawa State, a ganin mu bai chanchi zama a PDP bah, koh mene shawaran ku jama’an central zone????
Mu hadu a comments section jama'a
- AREWA BLOG. COM
02/08/2026
Shakka babu Engr. Ahmad Salihijo Ahmad ba mutum bane wanda ke bukatar tallatashi ga al'ummah, Sabida ai'yukan alkairai da kuma cigaba da, ya kawo wa al'umman jahar Adamawa, da ma saurau jahohin Nigeria a yayin da yake Managing Director of Nigerian Rural Electrification Agency.
Wadannan jaddawalin hotuna na kasa da kuke gani 👇, wasu ne daga cikin ai'yukan alkairai, cigaba da ma nasarori da ya kawo wa al'umman kananun hukumomi 21 dake jahar Adamawa State.
Shakka babu, Engr. Ahmad Salihijo Ahmad shugaba ne da kowacce yanki koh jaha take bukata, Sabida korewar shi, da kuma, an gani a kasa.
Fatan Alheri ga kowa 🙏
- AREWA BLOG. COM
22/07/2026
Labari Da Dumi Dumin Ta, Adamawa Ayau.....
A Yau muke samun Labarin cewa, Alh. Aliyu Jamilu Babson Nakowa, ya marawa, Alh. Eng. Ahmad Salihijo baya, akan takarar shi na neman kujerar dan majalisar taraiya, ta Y2G, Yola North, Yola South and Girei federal constituency.
A bayan Alh. Babson, ya fara da cewa, bayan shafe tsawon lokuta domin yin nazari, da tunani akan yan takar'karu na Y2G, Yola north, Yola South and Girei, ya fahimci cewa, babu wani dan takara da ya dace, ya shugabanci wannan matsayi illah, Alh. Engr. Ahmad Salihijo.
Ya kara da cewa, Engr. Salihijo ne kadai acikin su keda, zimma na shugabanci da kowacce al'ummah ke bukata.
Ya kuma bukaci, duk magoya bayanshi su goyawa Engr. Ahmad Salihijo baya dari bisa dari, kuma insha’Allah akoi wata shiri na musamman da aka shiryawa al'umman Y2G Yola North, Yola South and Girei nan bada jumawa bah.
Allah ya albarkaci Adamawa da ma Nigeria baki daya 🙏.
- AREWA BLOG. COM
12/07/2026
Jiya Ba Yau Ba! Ina Masoyan Dottijon Arziki Baba Mai Mangoro? Kalma daya tak akan Baba Nyako?
Woman Leader na Triple R, na Rarara na magana. Magana Abakin mai ita tafi dadi, wai akoi tsaro a Nigeria 🇳🇬?? 🤭
Jama'a, sai mu kara kula da dreboboin manyan motocin nan a duk lokacin da muke kan t**i, kashi 30 cikin dare a buge suke Tafiya.
09/07/2026
Barka Da Safiya Daga Nan Gembu dake jahar Taraba State, Nigeria 🇳🇬. Gembu karamar Europe 🇪🇺 a Nigeria 🇳🇬 ☺️.
Don Allah jama'a, a bawa Musa Mai Sana'a hakuri 😂🤣.
AREWA BLOG. COM
08/07/2026
Labari Da Dumi Dumin Ta. Ta Ķashe Kanta akan Saurayi😭.
Ta Ķashe Kanta Ta Hanyar Ŝhan Fiyà-Fìyà Saboda Iyayenta Sun Hanata Auren Wanda Take So
Yarinyar yar shekara 21, mai suna Hauwa'u Sani, bincike ya bayyana cewa ta aikata hakan ne a yankin Ƴankara dake ƙaramar hukumar Faskari a jihar Katsina.
Wani mazaunin yankin da lamarin ya auku, Fahad Danladi ne ya tabbatar mana da aukuwar hakan.
AREWA BLOG. COM
Anya kuwa Honourable Mahmud Sadis, Abin Al'ajabi Ba Ndottijo Bane da gaske ????🤣😂. Toh Allah Ya Tsare Hanya 🙏🤔
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Abuja
640001
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when AREWA BLOG. COM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.