IDAN RANA Tafito
Idan Rana Ta Fito Tafin Hanu Baya Kareta! Domin Wa'azantarwa
Fadakarwa
Ilimantarwa
Tare Da Saku Cikin Nishadi Akoda Yaushe
Mata dayawa Fuskokinsu ke kaisu Gidan Aure ๐ Halinsu Kuma yadawo dasu Gidan iyayansu ๐ค๐คทโโ๏ธ.
14/01/2025
๐๐๐๐
10/01/2025
๐๐๐
09/01/2025
HATTARA 'YAN MATA: Akwai Wani Sabon Salon Yaudara Da Wasu Mazan S**a Fito Da Shi Yanzu Na Karyar 'Genotype' Domin Su Fece, Allah Ya Shirye Ku, Ya Toni Asirinku, Inji Zaynab Dalhat๐
08/01/2025
in sha ALLAH
Duk Wanda Yaga Posting ฦin Nan๐ฅฐ
Allah Yasa Yayi Ido Huษu Da Annabi Muhammad ๏ทบ
06/01/2025
๐๐๐๐ณ
05/01/2025
ALLAH yasa ke zaki fara sanin mijin da zaki aura ๐
04/01/2025
tofa ๐๐๐๐
03/01/2025
Kuskuren da namiji zai fara yi a rayuwar aurenshi shine ranar da aka kai masa amarya yaje ya dibgi magungunan karfin maza wai din ya bata mamaki.
Kar ka manta ita fa yarinyar nan da ka auro ba sanin harkar nan tayi ba, kuma bata taba yi ba, sannan ko da danyatsa bai taba shiga gabanta ba b***e ya bude shi, ba abinda ta sani saidai tayi fitsari kawai da wurin.
Saboda tsabar rashin imani ranar da zaa kai maka irin wannan kai kuma kaje ka dirkawa kanka magungunan da ko horarriyar mace aka yiwa wannan hadin ranar sai jikinta ya fada mata, zaka saukewa karamar yarinya shi.
Haka zaka je ka wahalar da diyar mutane saboda rashin imani har ka sumar da ita saboda azaba, ka fito kana washe wai kai ga jarumin maza, nan kuwa duk kwaya ce tayi aiki.
Inda matsalar take sai yarinyar nan ta horu a haka, ka saba kure mata lamba minti 30 ko 40 ko awa daya, ta saba da haka, kai kuma sai ya zama in dai baka sha kwaya ba ranar ba za'ayi ba ko kuma in an yin ba zaka wuce minti biyu ba. Wani ma in bai sha kwaya ba ranar sai ya kirkiri mura ko zazzabin karya ana yamutsa fuska ba lafiya, saboda yasan dama ba karfinshi bane na kwaya ne.
A hankali zaka dawo baka gamsar da ita saboda kwayoyin ma sun dena maka aiki sosai ,idan ba'ayi sa'a ba ko dai ta rabu dakai ko ta fada bariki subhanallah.
Don haka sabbin angwaye a guji aikata wannan kuskuren, abi komai a sannu, kure lamba a farko ba naku bane๐
03/01/2025
ana magana๐
03/01/2025
awanna she karar da muka shiga muna so ko ince munzo muku da sababin tsare tsare a wanna gida da kuma za a dama da ku kawai idan kana ko kina da wani labari ko cigiya ko sanarwa ddai ssauransu kawai kurubuto mana kai tsaye ta message mu kuma zamu duba domin aiwatar wa mun gode da bibiyarmu ๐
zan bude post din yau da MUHAMMADU RASULULLAH SAW
29/12/2024
Kana da labarin Sahabiyar Annabi dake raye har yau?
Wannan itace bishiyar Buqayawiyya, wacce take a tsaye har yanzu a garin Safawi, dake Kilomita 156 daga Amman, babban birnin kasar Jordan.
Wannan bishiyar ta samu albarka daga Annabi Sallallahu Alaihi wa Alihi wa Sallam, saboda ya huta a inuwarta sa'adda suke wata tafiya da Baffansa Abu Talib. A lokacin shugaba, bai wuce shekaru 12 ba.
28/12/2024
kana ciki ?
28/12/2024
duniya rayuwar ya mace akwai darasi me tarin yawa ALLAH ya kyau tata karshan mu
Uwar Gida Wai Nikam Kawarki da Tazo Kitso ฦazu Tanada Mijine๐ค
Reply as Uwar Gidana๐คช๐คฃ๐คช
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Gwagwalada
Abuja