SIR RMDG
We'd better get to the park because it fills up all flower
17/09/2020
SAQON TA'AZIYYA TARE DA ALHINI..
Zuwa ga mutanen garin Rahama Rawul.Karamar hukumar Bebeji.Jihar Kano.
Amadadin kafatanin yan media na bangaren muna miqa saqon ta'aziyya ga yan uwa da abokai tare da kafatanin Al'ummar dake garin Rahama round bisa abinda ya faru ga wasu mutane biyu da akaiwa kisan gilla,tare da jajantawa iyayen yaron da aka harba,da fatan Allah ya bashi lafiya ya kiyaye Al'ummar dake zaune a wannan gari dama fadin qasarmu Najeriya.
Muna miqa saqon jaje ga miji tare da yan uwan matar da aka dauka.
Fatanmu Allah ya tseratar da ita cikin qoshin lafiya,wadanda aka kashe Allah yaji kansu ya gafarta zunubansu,ya kiyaye sauran jama'ar wannan yanki dama kasa baki daya.
Amin summa aamin.
SAQON TA'AZIYA TARE DA ALHINI..
Zuwa ga mutanen garin Rahama Rawul,qaramar hukumar Bebeji,jihar Kano.
Amadadin kafatanin yan media na bangaren muna miqa saqon ta'aziya ga yan uwa da abokai tare da kafatanin Al'ummar dake garin Rahama round bisa abinda ya faru ga wasu mutane biyu da akaiwa kisan gilla,tare da jajantawa iyayen yaron da aka harba,da fatan Allah ya bashi lafiya ya kiyaye Al'ummar dake zaune a wannan gari dama fadin qasarmu Najeriya.
Muna miqa saqon jaje ga miji tare da yan uwan matar da aka dauka.
Fatanmu Allah ya tseratar da ita cikin qoshin lafiya,ya kiyaye sauran jama'ar wannan yanki dama kasa baki daya.
Amin summa aamin.
Sakon barka da juma'a daga ._Usman_Abba_Idrees.Da fatan kowa yana lfy.
Wishing all the best.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Federal Capital Territory
Abuja
800273