Falsafa

Falsafa

Share

I like to be one of the richest person. to use that opportunity to help others

16/05/2026

wannan shine gaskiyar magana, daga kinta sai bata komawar bata haifar da alkhairi ba indai hakane duk da munsan yana aiki, amma aiki ana kashe mutane da kwa cen waya bashi da wani amfani, ina amfanin badi ba rai

14/05/2026

Ba ta yadda za ai naso ka fiye da kaina wannan shine don haka tsari ya riga ya chanza idan kida ya chanza dole rawa ma ta sauya, dayawa yacce zaka so mutum fiye da kanka cutar da kanka da Lokacin ka da tunaninka akansa , karshe bazai ga mutunci wannan ba ,

lokacin da ka girmama kanka ka bunkasa kanka ya zama kai me tsadane lokacin zai gane mahimmanci ka gareshi, amma ka bude kofar bawa mutane shawara ko bawa mutane tsari me kyau har yanzu dai sadakace kuma nasarace

13/05/2026

Ba takara ko zabe muka fito ba amma wanda s**a fito ko s**aci zabe dole suyi mana abinda muka zabesu akai, wannan ba alfarma bace wajibi ne abinda muka zabesu suyi mana kenan,👇👇

13/05/2026

Muna da shirye shiryen yarjejeniya tsakani yen takara da yen dangwale dole ne kafin mu zabe ka da kuma bayan zabenka, mu gaya maka abunda al’umma suke bukata bawai kawai mu zabeka shikkenan kaci bulus ba , zamuzo da tsarin da yen APC, ADC, PRP,NNPP, dama ko wacce jam’iyya da yen kasuwa da limamai da masu unguwanni mu hada hannu muzo da murya daya da kudurin mu,

Wannan shine alfanun siyasa,

Taken mu :
Bamason abamu
Bama son mashing
Bama son kudi
Bama son Taliya

13/05/2026

Indai Kai Dan gwale ne dakai muke ka fito mu hada kai

06/05/2026

Kowa gidan mai kowa plaza kowa siyasa mtwsm

03/05/2026
28/04/2026

Kudi
Duniya
Mace

28/04/2026

Kana Sana’a nan danan sai akawo ma wata harka sai kace zaka shiga waya gaya maka haka ake 👇👇👇

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Abuja