Jia Rice Mills
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jia Rice Mills, Restaurant, abuja, Abuja.
07/11/2022
Muna sanar da abokan Huldarmu cewa kamfanin mu na (JIA RICE)ya Koma Birnin tarayya Abuja Domin Cigaba da Gudanar da ayyukanmu.
Muna farin cikin sanar daku cewa Nan Gaba kadan zamu fara Gudanar da aiki kamar yadda aka Saba.
Muna Godiya da hadin Kai da Goyon baya da Ake bamu, Dan Karin bayani Kuna iya tuntubar mu a Lambar waya kamar Haka 08034548671
08/10/2022
Jia Rice Mills Muna muku barka da Hutun karshen mako
01/10/2022
Assalamu alaikum amadadin Hukumar Gudanarwa Ta kanfanin shinka na "JIA RICE"
Muna Mika sakon Murnar Ranar zagayowar da Nigeria ta Samu yancin Kai.
Muna Kara addu'ar Allah ya baiwa kasarmu kwanciyar hankali da Kuma cigaba Mai dorewa.
"
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
Abuja