D-Tech
Knowledge/Skill/ opportunities/ Online market/ cryto update/ platform update/ Allah ya bamu sa'a.
05/08/2025
CREATIVE ECONOMY DEVELOPMENT FUND...
Wannan tsarin da ma'aikatar Art And Culture suke jagoranta wajen bayar da bashi ga mutane masu harkokin kasuwanci irinsu Content creation, dinki, Games har da Films da sauran sana'oi masu yawa, na hango cewa sun kammala kashi na farko sannan sun fara kashi na biyu a jiya 4 ga watan August...
Na kawo labarin ne saboda nasan akwai matasa anan Arewa da suke ayyukan sanar da al'umma irin wannan damarmakin...
Su bincika suyiwa mutane bayani hanyoyin da ake bi wajen samun wannan bashi da zai iya kaiwa har Dollars dubu goma zuwa dari ya danganta da yawan da aka nema...
Labarin na gani sai na bibiyi website dinsu na tabbatar da cewa gaske ne ana bayarwa don haka na kawo shi nan, bani da kowacce irin alaka da ma'aikatar Art And Culture, sannan ba sune s**a sanyani wannan rubutun ba...
https://cedf.gov.ng/
01/08/2025
Jibi Monday za'a rufe portal.
Don Allah duk wanda yasan bai cika ba ayi kokari a jaraba 👇👇
https://rectruitment.cdcfib.gov.ng
Wanda keson a cika mashi kuma yayi mani magana.
Kardai ku manta har yanxu Application na RENEWED HOPE EMPLOYMENT INITIATIVE yana tafiya.
Link din a Comment Section 👇
BREAKING...
Police set to recruit 30,000 officers, recruitment portal opens on Monday, August 4-2025.
30/07/2025
💻BEST TOP 10 AI tools you must master!
1. ChatGPT.com – solves anything
2. RecCloud.com – converts speech to text
3. MidJourney.com – generates art
4. Replit.com – writes and runs code
5. Synthesia.ai – creates AI videos
6. Soundraw.io – produces music in seconds
7. Fliki.ai – turns text into TikToks
8. Starry.ai – creates AI avatars
9. PicWish.com– edits photos fast
10. SlidesAI.io – makes presentations for you
D-Tech
Chatgpt on Marketing พลิกการตลาดด้วย AI
ChatGPT A conversational AI system that listens, learns, and challenges
26/07/2025
New Program
Ga wata dama ga matasa daga Federal Government.
FG ta Buɗe Portal Domin koyawa Matasa Youth Data Protection Awareness & Training Program (YDPAT) Ƙarancin Takarda: Primary certificate Zuwa sama.
Akwai international recognize CERTIFICATE Idan an KAMMALA Training, Kuma Certificate zai taimaka maka a CV dan samun aiki
Training a Dukkanin JIHOHI ne kuma zaa Fara daga August 18 2025
Link din cikawa:⤵️
http://ydpat.fmyd.gov.ng/registration.php
D-Tech
14/07/2025
RECRUITMENT ALERT
The Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB) is now recruiting qualified Nigerians into four federal services.
Available Positions:
**Superintendents – BSc, HND, MSc
**Inspectors – NCE, ND or equivalent
**Assistants – SSCE
Eligibility:
* Nigerian by birth
* Age: 18–35 years
* Minimum height: 1.65m (male), 1.60m (female)
* Physically & mentally fit
* No criminal record
Application Deadline: August 4, 2025
Apply at: [recruitment.cdcfib.gov.ng](https://recruitment.cdcfib.gov.ng)
Note: Apply to only one service.
D-Tech
05/07/2025
Guys MTN plans update try to see plan that will work for you there 💯💯
D-Tech
03/07/2025
UPDATE
(22,500 Monthly Stipends)
1. An Rufe Karban Application Na TVET (Trainee) Wato Wadanda Za'a Koya Musu Sana'a Kuma Za'a Dinga Basu 22,500 A Duk Wata.
2. Har Yanxu Ba'a Fara Approval Ba Amma Idan An Fara Zaku Samu Sako Ta Lambar Wayar Ku Da Kukayi Rigista Ko Kuma Ta Email Dinku.
3. Idan Har Ka Mance Dinka, To Babu Matsala, Idan Har Kayi Submitting Din Application Dinka, Za'a Tura Maka Da Sako Ta Lambar Wayar Ka Ko Kuma Ta Email.
5. Wadanda S**a Cike TVET Na Wata 6 Zasuyi Training A Garin Su.
6. Wadanda S**a Cike TVET Na Shekara 1, Ba Lallai Bane Suyi Training A Garin Su Domin Zasuyi Training Ne A .
7. Idan Kuma Babu VEI A Garin Ku, To Za'a Tura Ka Wani Center Dake Kusa Da Garin Ku.
(30K Monthly Stipends)
8. Har Yanxu Kuma Anaci Gaba Da Karban Application Na TVET (Trainer) Wato Wadanda Zasu Koya Ma Wasu Sana'a.
9. Za'a Dinga Biyan Masu Koyar Da Sana'ar 30K A Duk Wata Wato Akan Duk Mutum 1 Da Kake Koya Masa Sana'a.
10. Misali Idan An Turo Maka Mutum 50 Ka Koya Musu Sana'a, To Zaka Dinga Samun 1,500,000 (50×30,000) A Kowace Wata.
11. Idan Har Kayi Ma Sana'ar Ka Rigista Da CAC, To Kabi Wannan Link Dake Kasa Domin Yin Apply.
Link 👇
https://www.digitalnbte.nbte.gov.ng/TVET/TVETApplication2
Idris Ibrahim Squad
Big shout out to my newest top fans! Dauda Muhammad Aji
Portal din TVET har izuwa wannan safiya yana tafiya, damace ga wadan da basu samu s**a cikaba sai a hanzarta.
Allah yabamu Sa'a.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Abuja
4121