Shadow

Shadow

Share

Allah kasamu A Aljanna Dan Rahamarka kaimana gafara ka yafemana zunuban mu

26/02/2026

Wacce maza Haba kake /k**e

26/02/2026
Photos from Shadow's post 23/02/2026
06/02/2026

Jama, a Shugaban kasa na magana

31/01/2026

Tuna baya

21/01/2026

Yanzu wannan kisan mutum shida idan da Akoriya ta Arewa ne wanne irin hukunci za musu🤔🤔

Photos from Shadow's post 18/01/2026

Ke duniya yanzu kisa mutum b abakin komai yake bah Allah ka tsaremu daga bakar zuciya

13/01/2026

Allah kara wa Annabi daraja

Photos from Shadow's post 26/12/2025

’Yancin Kanmu ya Zama Abun Wasan Yara kenan?

Sako zuwa ga Arewa

A matsayina na mai nazarin halayyar dan Adam Dan kasa me wayar da kan al'umma, na lura da wani salon ban tsoro da yake faruwa.

Ana son a mayar da mu "dabbobin gwaji" a dakin binciken manyan kasashen duniya.

Bari mu tambayi kanmu wasu muhimman tambayoyi wadanda s**a fi karfin zancen baki.

Shin Jininmu na da Launi Biyu Ne? Idan harin Trump ya zo ne don kare Kiristoci, shin jinin Musulmin da ake kashewa a Gaza da Lebanon bai kai darajar a dakatar da shi ba?

Ko kuwa rayuwar dan Arewa tana da daraja ne kawai idan aka saka mata rigar addini? Kodai nasu jinin wani kalar ne ba ja ba?

Wane Ne Ya Ba Su Izini? Ta yaya bako zai shigo gidanka ya ce yana dukan yaranka don wai gyara musu hali, kai kuma uban gidan kana kallo? Shin wannan hari ne kan ta'addanci, ko kuwa hari ne kan martabar Arewa?

Me Ya Sa Yanzu? Me ya sa a koyaushe turawa suke shigowa kasashenmu da sunan "ceto" alhalin sun san cewa raba kanmu ta hanyar addini shi ne mafi saurin abinda zai ruguza mu?

Shin ba su san cewa a Arewa, Musulmi da Kirista duk talauci da rashin tsaro ne ya hade mu ba?

Zuwa ga Gwamnonin Arewa masu kamar Kwakwalwa irin ta kifi.

Yana da ban takaici yadda shugabanninmu na gida s**a zama tamkar "’yan kallo" a wasan da ake bugawa da rayukan talakawansu.

Gwamnonin Arewa, lokaci ya yi da za mu gaya muku zama, Kwakwalwarku ba ta wuce ta kifi ba idan har hangen nesanku bai wuce rabon taliya da kwanon shinkafa lokacin zabe ba.

Yayin da duniya ke tattaunawa kan fasaha, tattalin arziki, da tsaron sararin samaniya, ku kuna nan kuna barci yayin da aka mayar da jihoyinku filin daga.

Ta yaya za ku bari bako ya shigo har cikin dakin kwanan talakanku yana luguden wuta ba tare da kun tsaya kan madafun iko kun kare mutuncin mutanenku ba?

Shin mulki ya zama na kwasar dukiya ne kawai da barin talaka ya zama naman kaza a gaban shaho?

Wannan rashin ilimin dabarun mulki da kuke nunawa shi ne yake ba Turawa damar raina mu, har suke kal

25/12/2025

Allah Allah ne Mu bata tare da Wanda zasu Allah uku ne ko Annabi isa Dan Allah ne B***e mu musu murnar Shirman du

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Hdj
Abuja