Muaf
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muaf, Business service, Abuja.
11/07/2022
sabuwar waka Kutashi mufarka matasa ta Deeneygulma ft.Rabi'u mg sabuwar waka Kutashi mufarka matasa ta Deeneygulma ft.Rabi'u mg
WANI DAN KISHIN KASA YASHA DUKA A HANNUN WASU YA DABA
WAYYO NERA DADI JAMA,A
25/02/2022
Nice picture am Barry happy to day thankful for God and my parents
Allahumma salli ala Muhammad wa Ali Muhammad
03/02/2022
ZAMU FUSKANCI BARAZANA BABBA IN DAI ZA,A CIGABA DA TAFIYA HAKA KARANTA DOMIN KA BAWA YAN KASA GUDUNMAWA DON SAMUN MAFITA
Nigeria kasatace mutanen cikinta yan uwan junane duk da banbancin kabila babu mai burin kashe dan uwan sa amma yau gashi mun wayi gari ana kashe iyayen mu yan uwan mu kannen mu wanda mu ada bamu san da hakan ba yan uwa na yan kasata shin ba zamuyi hudaba wa kanmu ba me yasa ba a kashemu a da ba kuma me yasa ake kashemu a yanzu don allah mu taimaki kanmu da shawara
kalli kaga abin mamaki
16/01/2022
GASKIYA SOYAYYA BABBAR CUTA CE DOMIN KUWA KAYI ZAMANKA A SINGLE YAFI MAKA KWANCIYAR HANKALI GA WANI TAKAITACCEN LABARI
Na kasance ina matukar kaunarta sannan bani da buri kamar naga farin cikin ta ita din ta kasance farin cikina ina da tarukan buri a kanta idan da gidansu za,a fadamin na tura domin maganar aurenmu zanfi kowa farin ciki domin kuwa kullum cikinc tunanintqa nake da mafarkinta tare da jin shaukin kasancewa tare da ita amma a haka tasa hannunta ta shararamin mari a kumci na na dama saboda son da nake mata na kasa cewa komai sai na tambayeta ko meye dalilin hakan kawai sai ta fashe da dariya don Allah me take nufi da haka?
Wayyo cikina
hahahahahahahahahahahahahahahahahahahahah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Abuja